sarkin aska academic
Sarkin aska academic Rano
๐Wannan qungiya ta sarkin aska academy sunbude wannan page ne saboda magoya bayansu a Koda yaushe๐
15/09/2025
SHIN AKUNGIYARKA
AKWAI DAN WASAN
GABA KAMAR REAL
YAKO KOKO BABU
15/09/2025
kungiyar kwallon kafa ta sarkin aska acaademic tanabukatar add, ar ku amatsayinku na masoyanta dan Allah kusakamu acikin adduarku dubada wannan gasar champion din dazasufara asatimaizu wa fatanAlkairi ga kungi yar sarkin aska academic
Masha Allah bless you always say you don't know
29/07/2025
Sarkin aska acadamy
ba laifi bane idan kaso Wanda yake sonka Allah ka hadamu da masoyanmu na gaskiya fatanalkhairi sarkin aska acadamy
assalamu alaikum fatankowadakowa yanacikinqoshin lafiyya munaiwakowadakowa fatan alkairi inamaifarincikin sanardaku cewa wannan fagi namu na sarkin aska academic yadawo aikidagaya zaidoradakawomuku abindayashafi wannan kungiya maisuna asama munafatan zakucigaba dabibiyarmu mungode dakanaku MR OP SARSARKIN ASKA ACADEMIC๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
24/04/2024
๐ฉwannan sune yan wasa 16 da S**a gayyata Domin fafatawa da a ranar Alhamis
Qungiyar Zata Fara wasa a chiyawa๐ a Karon farko tunda aka qirqiri qungiyar
Zaai wasan a filin wasa ๐ Na dawakin kudu
Fatan nasara๐๐
17/04/2024
๐ฉdukkansu a suke fafata wasa kuma yan ne sannan abokan junane
โdan_umma
โdan_mama
โdan_hajia
15/04/2024
Wasan Sada zumunci f/c gwan gwan sarki aska academy wanda
Akashirya shi Dan nishadi
Wanda aminu baraka ya shiryashi
Akan zunzurutun kudi 5k kumaza abaiwa duk qungiyar datainasara
Gabakidaya kudin shin kunata wanna bangare damisalin
karfe 4 30 na yamma afilin wasa
Na ranges
barkanku dasafiyya wanna fage
namu yanaiwa dokacin alummar
Musulmi Fatan Allah yasamuna
yin ibada karbabbiya Ameen ya
Allah ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Daka sarkin askar Rano asharuwa
Lafiyya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano