Sarkin aska academic Rano

Sarkin aska academic Rano

Share

๐Ÿ™Wannan qungiya ta sarkin aska academy sunbude wannan page ne saboda magoya bayansu a Koda yaushe๐Ÿ™

11/11/2025

sarkin aska academic

15/09/2025

SHIN AKUNGIYARKA
AKWAI DAN WASAN
GABA KAMAR REAL
YAKO KOKO BABU

15/09/2025

kungiyar kwallon kafa ta sarkin aska acaademic tanabukatar add, ar ku amatsayinku na masoyanta dan Allah kusakamu acikin adduarku dubada wannan gasar champion din dazasufara asatimaizu wa fatanAlkairi ga kungi yar sarkin aska academic

15/08/2025

Masha Allah bless you always say you don't know

Photos from Sarkin aska academic Rano's post 29/07/2025

Sarkin aska acadamy

29/07/2025

ba laifi bane idan kaso Wanda yake sonka Allah ka hadamu da masoyanmu na gaskiya fatanalkhairi sarkin aska acadamy

27/11/2024

assalamu alaikum fatankowadakowa yanacikinqoshin lafiyya munaiwakowadakowa fatan alkairi inamaifarincikin sanardaku cewa wannan fagi namu na sarkin aska academic yadawo aikidagaya zaidoradakawomuku abindayashafi wannan kungiya maisuna asama munafatan zakucigaba dabibiyarmu mungode dakanaku MR OP SARSARKIN ASKA ACADEMIC๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘

24/04/2024

๐Ÿšฉwannan sune yan wasa 16 da S**a gayyata Domin fafatawa da a ranar Alhamis

Qungiyar Zata Fara wasa a chiyawa๐ŸŸ a Karon farko tunda aka qirqiri qungiyar

Zaai wasan a filin wasa ๐ŸŸ Na dawakin kudu

Fatan nasara๐Ÿ™๐Ÿ™

17/04/2024

๐Ÿšฉdukkansu a suke fafata wasa kuma yan ne sannan abokan junane

โž–dan_umma
โž–dan_mama
โž–dan_hajia

Photos from Sarkin aska academic Rano's post 15/04/2024

Wasan Sada zumunci f/c gwan gwan sarki aska academy wanda
Akashirya shi Dan nishadi
Wanda aminu baraka ya shiryashi
Akan zunzurutun kudi 5k kumaza abaiwa duk qungiyar datainasara
Gabakidaya kudin shin kunata wanna bangare damisalin
karfe 4 30 na yamma afilin wasa
Na ranges

04/04/2024

barkanku dasafiyya wanna fage
namu yanaiwa dokacin alummar
Musulmi Fatan Allah yasamuna
yin ibada karbabbiya Ameen ya
Allah ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
Daka sarkin askar Rano asharuwa
Lafiyya

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Rano Gwangwan
Kano