01/04/2026
Labaran Guarantee
Mawakin Gambara Ya Zama Sabon Firaminista A Nepal
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Guarantee News Update, Kano.
01/04/2026
Labaran Guarantee
Mawakin Gambara Ya Zama Sabon Firaminista A Nepal
24/03/2026
Labaran Guarantee
Kotun Kano Ta Tsige Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso, Ta Ba da Umarnin Rantsar da Wanda Zai Gaje Shi
Kotu a Jihar Kano ta yanke hukunci tare da tsige Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso daga mukaminsa.
Haka kuma, kotun ta bayar da umarni ga hukumomin da s**a dace da su gaggauta rantsar da wanda zai maye gurbinsa a matsayin sabon shugaba.
Wannan hukunci na zuwa ne bayan shari’a da aka shigar kan halaccin zamansa a mukamin. Kotun ta bayyana cewa dole ne a bi doka da tsarin mulki wajen tabbatar da wanda ya cancanci rike wannan kujera.
18/03/2026
Guarantee News Update
17/03/2026
16/03/2026
Labaran Guarantee
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ne zai yi hawan sallar bana - Gwamnatin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, a matsayin wanda zai yi hawan Sallar bana da ke tafe.
Bayanin hakan ya fito daga bakin Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan al'amuran masarauta Farfesa Tijjani Mujammad Naniya, a ranar Litinin 16 ga Maris, 2026.
15/03/2026
Labaran Guarantee
NLC Ta Nemi a Ba Ma’aikata Alawus na Tsadar Rayuwa Yayin da Farashin Fetur Ya Kai Naira 1,300
Nigeria Labour Congress (NLC) ta bukaci gwamnatin Najeriya da ta fara bai wa ma’aikata alawus na tsadar rayuwa (Cost-of-Living Allowance) bayan da farashin fetur ya haura zuwa kusan Naira 1,300 kan kowace lita a wasu sassan kasar.
Kungiyar ta bayyana cewa tashin farashin fetur yana kara jefa ma’aikata cikin wahalar rayuwa, domin farashin sufuri, abinci da sauran kayan masarufi suna ci gaba da tashi.
NLC ta ce duk da karin albashin mafi karanci, har yanzu ma’aikata na fuskantar matsin tattalin arziki saboda hauhawar farashin kayayyaki. Saboda haka ta roki gwamnati da ta samar da wani kari na musamman a albashi domin taimaka wa ma’aikata su iya jure tsadar rayuwar da ake ciki.
11/03/2026
Labaran Guarantee
On Sports/
Gwamnatin Kano Ta Ɗauki Nauyin Horar Da Marubuta Labaran Wassanni 10
11/03/2026
Labaran Guarantee
Kotun Ƙoli Za Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Masarautar Kano
11/03/2026
Labaran
Guarantee News Update
Iran Ta Gindaya Sharudda 3 Domin Kawo Ƙarshen Yaƙi
11/03/2026
Labaran
Guarantee News Update
Jami’an NDLEA Sun K**a Mutane 56, Ta Tarwatsa Wuraren Sayar Da Miyagun Ƙwayoyi A Kano
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen jihar Kano ta sanar da k**a mutane 56 tare da tarwatsa wurare da dama da ake zargin ana sayar da miyagun ƙwayoyi a faɗin jihar.
Mai magana da yawun hukumar a Kano, ASN Sadiq Muhammad-Maigatari, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a yau
11/03/2026
Labaran
Guarantee News Update
Duk Wanda Ke Tunanin Zai Iya Rusa Iran Bai San Tarihi Ba —Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian ya ce duk wanda ke tunanin zai iya rusa ƙasar Iran yana cikin ruɗani da rashin sanin yadda al’amuran duniya s**a wakana tsawon shekaru.
Pezeshkian ya bayyana cewa tarihin duniya ya nuna babu wata ƙasa ko wata daula da ta amsa sunanta da ta taɓa iya goge sunan Iran.