Hausa Sport Hub

Hausa Sport Hub

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Sport Hub, Sports, No. 116 Satatima Quarters, Kano.

Hausa Sport Hub โ€“ Duniyar Kwallo a Hannunka! โšฝ๐Ÿ”ฅ

Sabbin labarai, sakamakon wasanni kai tsaye, rahotanni, hotuna, da bidiyoyi na musamman โ€“ duk cikin Hausa! ๐Ÿ†๐Ÿ“ข

Kasance tare da mu don labaran kwallo da updates daga koโ€™ina a duniya! ๐ŸŽฏ๐Ÿ’ฏ

10/07/2025

Anya kuwa Madrid ba zasu yi dana sani ba๐Ÿ‘‡๐Ÿ™„

04/07/2025

Perfect replacement of Casemiro ๐Ÿฅถ
Meye Ra'ayinku?๐Ÿ‘‡

29/06/2025

Hakimi! Hakimi! PSG na jan gaba da ci 4-0! Abin mamaki kenan! Inter Miami! Na bukatar ษ—auki fa๐Ÿคฃ

29/06/2025

They kicked them out ๐Ÿ™„

28/06/2025

Ku tayani da comments,kike and share don karfafa mana gwiwa yan Amana๐Ÿ’ช

27/06/2025

Salzburg karamin Club ne inji Kwararru๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
Fatan kun gane karatun๐Ÿ™„

27/06/2025

Boom๐Ÿ’ฅ Da ฦŠumi-ฦŠumi Real Madrid ba tazo da wasa ba๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

27/06/2025

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹: Vinicius Jr ya lashe kyautar Man of the Match! โœ…๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท

26/06/2025

Abokina kar ku ฦ™ara hada Vini da Raphinha๐Ÿ˜ฌ
Banbancin a fili yake๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

26/06/2025

๐Ÿšจโšช๏ธ Xabi Alonso akan Rodrygo:
"Dalilin da ya sa bai buga wasa ba a baya shawarar fasaha ce.
Har yanzu babban dan wasa ne, kuma za mu bukace shi a gasar cin Kofin Duniya." ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท
โ€” Fabrizio Romano

25/06/2025

Yanzu haka ya zama ษ—an wasan kyauta โœŒ๏ธ

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


No. 116 Satatima Quarters
Kano