ABBA SPORT

ABBA SPORT

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBA SPORT, Sports Team, Sharada, Kano.

WANNAN PAGE DIN AN BUDE SHI NE DOMIN KAWO MUKU LABARAN WASAN KWALON KAFA
KUYI FOLLOWING DINA DOMIN SAMUN INGATATUN LABARAI 💯💯💯

Domin bibiyar wasan cikin sauki sauke manhajar nan
Ta wannan link din
https://app.sofascore.com/nixz/Footballnew

05/01/2026

A watan Nuwamban 2024 ne aka naɗa Amorim a matsayin mai horas da Man Utd, inda ya jagoranci ƙungiyar zuwa wasan ƙarshe na kofin Europa a watan Mayun da ya gabata, inda s**a yi rashin nasara a hannun Tottenham.

06/09/2025

Yanzu Yanzu 🚨✅

🇸🇪 Roony Bardghji yashiga fili mintuna 80, ya zura ƙwallo sannan ya taimaka aka ci ɗaya a nasarar Sweden U21 da ci 3–0 akan Armenia.

Photos from ABBA SPORT's post 02/09/2025

Acikin wannan mutum biyu
Wane kafi so ayi signing

02/09/2025

🚨❓An tambayi Lamine ko ya yi magana da Nico kan zuwa Barcelona?

Lamine: “Eh, na yi magana da shi, amma a ƙarshe na ce masa wannan rayuwar shi ce. A shekaru na, nayi ƙanƙanta wajen ce wa wani ga abin da zai yi. Abu mafi muhimmanci shi ne zaɓin da yayi yana more zaɓin kuma ya kasance da farin ciki duk inda yake.”

02/09/2025

Lami Yamal x Nicole Nicki 🚨❤️💰💰
Top wata sabuwa a safiya yau talata ne lamine yamal ya duk wani hoto Nicole Nicki a Instagram din sa
Ko meke faruwa

02/09/2025

🚨 🔴⚪ Arsenal na fuskantar hamayya da Barcelona wajen neman ɗan wasan baya na Palmeiras, matashin ɗan Brazil mai shekaru 19, Luiz Benedetti.🇧🇷🔀

💢 Sha’awar da Barcelona ta nuna tana nuni da burinsu na ƙara ƙarfafa garkuwarsu ta baya. Benedetti wanda yake haskakawa a Brazil zai iya fuskantar sabon ƙalubale a Camp Nou. Barcelona na ci gaba da mayar da hankali wajen ƙarfafa tawagarta, kuma Benedetti na iya zama muhimmin ƙari. Yarjejeniyarsa a Palmeiras za ta ƙare ne a ƙarshen shekarar 2029, kuma Transfermarkt ya kiyasta kimar kasuwarsa a €500k.💶🔁 menene raayinku kameda wannan Dan wasan

Photos from ABBA SPORT's post 02/09/2025

🚨✅| Tawagar Yan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Wadan Da S**a Sami Kira Daga Kasashensu Domin Fafata Wasannin Neman Gurbin Buga Gasar Cin Kofin Duniya Na Shekarar 2026 Sun Tafi Sansanin Kasashensu Daban-Daban A Nahiyar Turai Inda Dan Wasa Brahim Diaz Yake A Nahiyar Africa. Yan Wasan Sun Tashi Daga Birnin Madrid Na Kasar Spain A Safiyar Wannan Rana,⚽🏆🔥

Wani Fata Kukemusu

02/09/2025

Real Madrid suna munar sun zama na farko a table a gasar laliga yayinda Barcelona ke takaicin wasansu da R vellecano das**ai 1-1

02/09/2025

Madrid Spain news!!!!!!!+

02/09/2025

AN ZO WAJEN: Magoya bayan real Madrid sun fara fahimtar Dan wasa Rashford ba zai iya ba

Ko lokacin da Barcelona ke Neman su Shi da Nico Williams da Lookman sai da na fada masu indai Nico Williams Bai samu ba gwara Lookman da Rashford Amma Ina kasan bakar fata da gudun dangi s**ace gwara rashford da Lookman

Gashi tun ba ayi nisa ba sun fara fahimtar ba zai iya ba na tabbatar Lookman nesa ba kusa ba sai yafi rashford Amma da yake mu munfi Kaunar Wanda yake turai a kan namu na Nigeria gashi shi da s**a so kwalliya bata biya kudin sabulu ba

Fabrizio RomanoMarcus Rashford

02/09/2025

❌ Xavi ya ƙi karbar aikin horasda ƙungiyar Bayer Leverkusen. (MARCA)

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Sharada
Kano

Opening Hours

05:01 - 20:00