Potiskum Football mirror

Potiskum Football mirror

Share

Divided be by different teams, religion and United by state. Welcome to our page here you'll get matches report, videos,stats and trolls related to Potis

Welcome to our page here you'll get matches report, videos,stats and trolls related to Potiskum

04/06/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭🤲

Allah Ya yi wa babban Dan captain din total pillars Castro rasuwa. An gudanar da jana'izarsa yau da misalin ƙarfe biyu na rana.

Muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga Castro, iyalai, abokai da duk masu alhinin wannan babban rashi.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah Ya ba iyalansa da masoyansa haƙuri da juriyar wannan rashi. 🤲🤲

Allah Ya ba ka haƙuri Castro. Allah Ya kyauta bayansa. 🤲

04/06/2026

A wani number luka modric na gaskiya yake 🙆🙆🙆

04/06/2026

Ku kalli yadda "Ahmad County" yasha Wata Free kick Me Wahala 🙆🙆 Kai Yaron Nan akwai Kwallo⚽🏃

03/06/2026

Ta yaya ne karamin yaro dan shekara 18 zai tara wannan gashin baki mai yawa haka.... Anya Lamine Yamal bai yi rifa-rifa akan shekarun sa ba 🙄🙄

» Potiskum Football mirror

03/06/2026

Zabi yan wasa uku (3) mafiya kyawu a wannan hoton..... 🇵🇹👇

03/06/2026

Topic: Shin ‘yan siyasa da masu kuɗi na garin Potiskum suna amfani da matasa ne kawai ta hanyar haɗa musu gasar ƙwallo don neman suna, ko kuwa da gaske suna yi ne don cigaban wasanni?

03/06/2026

Wanne tsari ne ya kamata Potiskum ta mayar da hankali akai don fito da zakaran 'yan wasa da za a iya sayarwa a matakin ƙasa da na duniya?

03/06/2026

Kwallo da Karatu

​Topic: Biyan buƙatar haɓaka harkar ƙwallon ƙafa a Potiskum yana raba hankalin matasa ne daga neman ilimin zamani da na addini, ko kuma yana taimaka musu ne wajen kaucewa shiga miyaƙun dabi'u?

03/06/2026

👂🦻
Ko kun lura da cewa yanzu Potiskum Academy da AFTI Academy sun daina yawan wasannin inter-state kamar da? Me yake kawo hakan? Hakan yana nufin cewa harkar kwallon kafa ce ta ja baya a Potiskum, ko kuwa rashin kudin shiga ne?

01/06/2026

Indai maganar kwallon kafa ne a jihar yobe kazo garin...........?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


POTISKUM L. G. A
Kano
622101