13/02/2025
Bayan tashi wasa tsakanin Corinthians da Santos a gasar São Paulo, Neymar Júnior da Memphis Depay sun hadu don musayar riguna da takalma.
● Fagen Wasanni 12
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fagen wasanni 12, Football Stadium, Gargai bebeji local government, Kano.
13/02/2025
Bayan tashi wasa tsakanin Corinthians da Santos a gasar São Paulo, Neymar Júnior da Memphis Depay sun hadu don musayar riguna da takalma.
● Fagen Wasanni 12
13/02/2025
🔥💯Mbappe da haaland ball ashekara⚽⚽⚽
13/02/2025
Yadda jadawalin karawar wasan kusa da na karshe na Copa del Rey na Spain ya kaya.
Damar Barcelona ta siyan Nico Williams yana raguwa a yanzu. Matsi da Bilbao ke yiwa dan wasan na daya daga cikin dalilai da dama da ke kawo sarkakiya. Barça kuma ba ta da sarari don yin rajistar ɗan wasa a yanzu,
Daga
30/07/2024
🚨 Fahimtar "Tema Dovbyk" ya sanar da Girona da yammacin yau game da shawarar da ya yanke na barin kungiyar ya koma Roma
Yana son komawa AS Roma ne kawai, Dovbyk da wakilansa sun bayyana sarai tare da neman barin kungiyar. Ana ci gaba da tattaunawa, a Halin yanzu darektan Roma yana Birnin Girona.
Daga wasanni 12
Borussia Dortmund ta Amince da daukar Yan Couto daga Man City
Akan Yuro miliyan £25 tare da ƙari kamar yadda Couto ya ce eh ga aikin Borussia Dortmund a makon da ya gabata.
Manchester City ta shirya tsaf domin barin shi bayan Super season a Girona, An tsara gwajin Lafiyarsa a wannan makon. In ji Fabrizio Romano.
Daga 12
30/07/2024
Morocco ta tsallaka zagayen Kwata Fainal a Gasar Olympics 2024 da ake bugawa a birnin Paris ✅
Morocco ta samu Tikitin ne bayan ta doke Iraq da ci 3-0 a wasan da s**a buga a yammacin yau.
Da wannan sakamako, yanzu Morocco ta kammala a Rukunin su a matsayi na ɗaya da maki 6, Inda Argentina ta kammala a mataki na biyu da maki 6 kuma dukkan su sun tsallaka zagayen Kwata Fainal.
12
Morocco ta tsallaka zagayen Kwata Fainal a Gasar Olympics 2024 da ake bugawa a birnin Paris ✅
Morocco ta samu Tikitin ne bayan ta doke Iraq da ci 3-0 a wasan da s**a buga a yammacin yau.
Da wannan sakamako, yanzu Morocco ta kammala a Rukunin su a matsayi na ɗaya da maki 6, Inda Argentina ta kammala a mataki na biyu da maki 6 kuma dukkan su fagenlabaranw
30/07/2024
Howe yace england bata tuntubeshiba kan aikin kocin taba fagenlabaranwasanni12
🧐 Bayan Ragargazan da Lamine Yamal Yayi a Gasar EURO2024, Yamal Yanzu yana Sharholiyarsa da Tsala-tsalan 'Yan mata 😁
🗣Me zaku iya cewa akan Lamine Yamal
Fagen wasanni 12
Daga ✍✍