13/05/2026
JR Layton
Hala JR Layton Academy
13/05/2026
23/03/2026
J.R LAYTON VS APEX HOTORO
FULL TAME
1:0
ON 20/3/2026
13/02/2026
assalamu alaikum warahamatullahi wa barakatuhu yaku daukacin magoya bayan mu da kuke bibiyan wannan shafin namu na J.R LAYTON muna mai farin cikin sanar daku cewa akwai Sabon shiri da zamu dinga kawo muku duk mako wanda zamu ke yinsa duk ranar juma'a insha allahu wanda zamuna tattaunawa da 'yan ball da Coachs da manajoji Da legend na cikin Qungiya Insha allahu rabbi Da izinin allah muna sa rai nan da juma'a mai zuwa in allah ya yarda zamu fara kawo muku wannan shirin da fatan za'a ci gaba da bibiyan mu a wannan shafin muna godiya da bamu lokacin ku da kuke yi
06/01/2026
HOME OF BLUE
J. R LAYTON
06/01/2026
Alhamdulillah
Ben Arfat Allah yasanya Alkairi
25/12/2025
New Jersey Jr layton
02/09/2024
Munatareda ku Insha Allah
01/06/2024
JR LAYTON VS. BADAWA BOSTOP
RANAR LAHADI
LOKACI 4:30
FILI JIGIRYA PRIMARY
ALLAH YABADA IKONZUWA
14/05/2024
06/05/2024
Clash back
J.R Layton vs Senior Layton
Venue Jigirya primary
Date Wednesday 8;5;2024
Tame 4:30
Allah yabada ikonzuwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano