Hon Isyaku A Yusha'u Romo

Hon Isyaku A Yusha'u Romo

Share

We Nigerians Need A Good Leader Where Ever He Is From, We Better Keep Trabalism Aside.

07/05/2026

Dukkan Wanda Kaga Ya Zabi Badau A Bagwai Da Shanono To Kodai Baisan Me Yake Ba Ko Kuma Asararre ne
masoya

07/05/2026

🙏
😎

N D C

Photos from Hon Isyaku A Yusha'u Romo's post 06/05/2026

Da ɗumi-ɗumi: Kwankwaso Ya Jagoranci Sanata Hassan Yobe da Tawagar Jiga-Jigan Yobe Zuwa jam’iyyar NDC

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, tare da HE Nasiru Yusuf Gawuna, sun jagoranci Sanata Muhammad Hassan, jagoran jam’iyyar NDC daga jihar Yobe, tare da Hon. Haruna Bawa Waziri da Hon. Musa, zuwa wata ziyarar girmamawa a gidan shugaban jam’iyyar NDC na ƙasa, Sanata Seriake Dickson, da ke Guzape a Abuja.

An gudanar da ziyarar ne domin gabatar da fitaccen Sanata Muhammad Hassan da tawagarsa ga shugabancin jam’iyyar bayan sauya sheƙarsu zuwa jam’iyyar NDC, tare da sake jaddada cikakken biyayyarsu, jajircewarsu da goyon bayansu ga manufofi da shugabancin jam’iyyar.

Wannan mataki na ci gaba da janyo manyan ‘yan siyasa zuwa jam’iyyar NDC na nuna yadda jam’iyyar ke ƙara samun karɓuwa a faɗin ƙasar nan.

📸Hon Saifullahi Hassan

06/05/2026

GOMBE IN SHA ALLAHU 2027 PANTAMI
ne

06/05/2026

Jihar Zamfara Sai Kabiru Marafa! Nigeria sai OBi/Kwankwaso NDC Alheri ce!

05/05/2026

Da ɗumi-ɗumi: ‘Yan majalisa 17 sun fice daga jam'iyar ADC, sun koma jam’iyyar NDC

Mambobi 17 na majalisar wakilai ta tarayya sun sanar da ficewarsu daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigeria Democratic Congress (NDC).
Mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu, ne ya karanta takardun sauya sheƙar nasu a zaman majalisa na ranar Talata.

Wannan lamari na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da samun sauye-sauyen siyasa a fadin ƙasar, musamman bayan manyan ‘yan siyasa sun fara komawa NDC.

04/05/2026

Rabiu Musa Kwankwaso ya buƙaci yan Najeriya su yi tururuwa su shiga NDC a fafutukar su na neman nagartaccen shugabanci

04/05/2026

Insha Allahu a 2027 zamu samu sauyi Bgw/Snn
a karkashin wakilcin wa'innan wakilan
Farouk lawan da Ali kiyawa

04/05/2026

Peter Obi ya Rantse da Bible baya tare da Yan Biyafara to me Kuma ya rage.

Photos from Hon Isyaku A Yusha'u Romo's post 04/05/2026

Kwankwaso ya sauka a Kano a safiyar Litinin, awanni bayan komawarsa jam’iyyar NDC.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kogi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Romo Kofar Arewa
Kogi