17/04/2026
🤯 Things got out of hand last night… 😳🚨
Arda Güler in serious trouble as police step in right on the pitch after a heated clash with the referee.
From football drama to real-life tension in seconds… this is beyond the game now. ⚽🔥
This is AI-generated — not a real moment, just imagination brought to life. 👀✨
17/04/2026
A shekara 27 a duniya:
•Messi: Ballon d'Or 4, Champions League 3
•Cristiano: Ballon d'Or 1, Champions League 1
•Mbappe: Ballon d'Or 0, Champions League 0
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
🚨🗣 Kylian Mbappé: "Na yi mu ku alƙawarin abu ɗaya: Za mu dawo fagen yin nasara, kuma ba da jimawa ba..”
Shin kun yarda da batun Mbappe? 🤔
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
A cikin waɗannan ƴan wasan ƴan ƙasa da shekaru 21, Idan a ka ce ka zaɓi guda 3 ka kai kungiyar ka, waɗanne za ka zaba? 👇
🔟 Karl 🇩🇪
9️⃣ A. Pavlović 🇩🇪
8️⃣ Zaïre-Emery 🇫🇷
7️⃣ Yildiz 🇹🇷
6️⃣ Doué 🇫🇷
5️⃣ Nico Paz 🇦🇷
4️⃣ Pau Cubarsí 🇪🇸
3️⃣ João Neves 🇵🇹
2️⃣ Arda Güler 🇹🇷
1️⃣ Yamal 🇪🇸
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
Heartbreak in Madrid 💔🏥
Injuries, suspensions, and missed chances all came together on the worst night…
Bayern take it 4–3, 6–4 on aggregate 😔⚽
Was it bad luck… or did Madrid get exposed tonight? 👀
Talk in the comments.👇
17/04/2026
🚨🗣 Michael Owen: "Ɗan wasa mafi kyawu a duniya? Ba shakka Kylian Mbappé ne."
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
🚨 Da Ɗumi-Ɗumi: Inter Milan na matuƙar sha'awar ɗaukar matashin ɗan wasan Barcelona Héctor Fort.
Sun daɗe su na bibiyar ɗan wasan bayan kuma su na kallon sa a matsayin haziƙin da zai zama mai amfani a ƙungiyar a gaba.
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
Camavinga ya nemi afuwar magoya bayan Real Madrid a shafin sa na Instagram:
“Na ɗauki alhakin hakan ta ɓangare na. Ina son neman afuwar dukkan magoya bayan Madrid. Ina godiya da goyon bayan ku. Hala Madrid a ko da yaushe.”
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
In dai ka ƙware wurin hasashe!....
Ka ba mu hasashen kungiyoyin da za su iya lashe gasannin nahiyar Turai guda ukun nan.
•Champions League
•Europa League
•Conference League
A KAFTA 🔥👇
17/04/2026
🎙 Ɗan jarida: Ƴan wasan Real Madrid sun yi matuƙar fushi da jan katin Eduardo Camavinga?
🗣 Harry Kane: “Eh tabbas sun yi, amma suma ya kamata su tuna cewar akwai abubuwa na alfarma da aka dinga yi musu su ma a shekaru da dama.”
|Jami'ar Wasanni|
17/04/2026
Kuskuren Florentino Pérez a kasuwar sauyin sheƙa biyu na ƙarshe:
• Bai samo madadin gurbin Toni Kroos ba
• Bai samo madadin gurbin Luka Modrić ba
• Ya ci gaba da riƙe Dani Ceballos a ƙungiyar
• Ya ƙi ɗaukar Joshua Kimmich
• Ya ƙi ɗaukar Bruno Fernandes
• Ya ƙi ɗaukar Viktor Gyökeres
• Ya sayi Franco Mastantuono maimakon Rayan Cherki ko Michael Olise 😬
Shin kun gamsu waɗannan kure-kuren sun janyo wa Real Madrid asarar kofuna a bara da kuma bana? 🤔
|Jami'ar Wasanni|