12/05/2026
π¨ BREAKING: Rahotannin Diario AS sun ce JosΓ© Mourinho ya bukaci abubuwa biyu daga Real Madrid:
β’ Ya kasance yana da ππππππ wajen sayen βyan wasa β ba wai ya zabi sunaye kai tsaye ba, amma wuraren da ake bukatar a karfafa a kungiyar β
β’ Kada a tsoma baki cikin aikinsa da βyan wasa β kowa a kulob din ya maida hankali kan aikinsa kawai β