Herbeeb FC

Herbeeb FC Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Herbeeb FC, Sports, Kano.
(2)

📰 Ingantattun labaran kwallo
😂 Labaran raha da nishaɗi
💭 Ra'ayoyi da muhawara
📊 Sakamakon wasanni kai tsaye
🔥 Sabbin labaran saye da siyarwan 'yan wasa

Ku kasance tare da mu domin kada a baku labari.. ✅

Jama’a duk wanda ya qirqiro Ancient Chat yana nufin mu da Alheri especially ma business owners 🕺🏻Yadda Kasan WhatsApp ha...
21/09/2026

Jama’a duk wanda ya qirqiro Ancient Chat yana nufin mu da Alheri especially ma business owners 🕺🏻

Yadda Kasan WhatsApp haka yake, ina tunanin shine zai zama girgizar ƙasa ga WhatsApp ganin Yadda naga mutanenmu da yawan gaske s**a karɓeshi musamman mata sai posting kasuwanci ake faka-faka.

Idan kayi posting status zaka iya boosting dinshi duk wanda yake amfani da app din zai gani kuma FREE, ba dole sai contacts dinka ba as in worldwide za’a iya ganin posts dinka, kuma duk mutum 1 da ya kalli post ɗin da kayi POST zaka samu STAR⭐ 1, Kuma star 500 ne $1🤔

Sannan ga monitization cikin sauki.

Ko status Dinka aka kalla zaka samu dollar.

Zakayi FREE Boost ta hanyar kallon Talla da bai wuce second 10 zuwa 20 ba.🤑

Sunada tsarin Refferal duk mutum 1 idan ka gayyata zasu baka Star 50, ga link Ku dauke ku ganewa idanun ku kuma ku mora tun farko a mora da Ku.
👇🏼
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ancientsmessenger.app

Refferal code: JEM2

NOTE: Ku tabbatar kun saka Refferal code domin samun 50 Stars, idan baku sakaba bazasu baku ba🧏🏻‍♂️

° Herbeeb FC

Lamine Yamal baya kallon Harry Kane a matsayin abokin hamayya gun lasje kyautar Ballon d'Or: "Ina ganin ya kamata a bada...
18/09/2026

Lamine Yamal baya kallon Harry Kane a matsayin abokin hamayya gun lasje kyautar Ballon d'Or: "Ina ganin ya kamata a bada wannan kyautar ga mafi kyawun ɗan wasa a duniya, a wannan lokacin.

Bawai bawa ɗan wasan da ya zura kwallaye 80 ba, domin idan ka zura kwallaye 80, kawai zaka lashe kyautar mafi yawan zura kwallaye [Pichichi] ne.

Na doke Mbappé a kowace gasa kuma lashe kofuna a hannunsa. A matsayina na ɗan wasa mafi kyau a duniya, wataƙila mu biyu ne kawai. Ina ganin na cancanci Ballon d'Or a wannan shekarar."

☆ Herbeeb FC

Lamine Yamal: "Ina son na hadu kuma na fafata wasa da Real Madrid a gasar zakarun Turai. Ban taba haduwa da su a gasar z...
18/09/2026

Lamine Yamal: "Ina son na hadu kuma na fafata wasa da Real Madrid a gasar zakarun Turai. Ban taba haduwa da su a gasar zakarun Turai ba."

☆ Herbeeb FC

An farke kwallaye biyun da Manchester United ta zura, kuma an kara mata kwallo daya...70'Manchester United 2-3 BrightonM...
16/09/2026

An farke kwallaye biyun da Manchester United ta zura, kuma an kara mata kwallo daya...

70'
Manchester United 2-3 Brighton

Mene matsalar ne?

☆ Herbeeb FC

Da ƙwallayen Raphinha da Cancelo Barcelona na nasara akan Racing Santander da ci 4-1 bayan tafiya hutun rabin lokaci!!!•...
16/09/2026

Da ƙwallayen Raphinha da Cancelo Barcelona na nasara akan Racing Santander da ci 4-1 bayan tafiya hutun rabin lokaci!!!

• Herbeeb FC

Half-Time:Barcelona 4-1 Rancing ClubJoao Cancelo ⚽️Raphinha ⚽️ Pk ⚽️
16/09/2026

Half-Time:

Barcelona 4-1 Rancing Club

Joao Cancelo ⚽️
Raphinha ⚽️ Pk ⚽️

A cewar MARCA, Mourinho ya zaɓi ɗan wasan baya na gefen damansa a tawagar farko ta Real Madrid gaba ɗaya a wannan kakar,...
15/09/2026

A cewar MARCA, Mourinho ya zaɓi ɗan wasan baya na gefen damansa a tawagar farko ta Real Madrid gaba ɗaya a wannan kakar, kuma shine Denzel Dumfries.✅

• Herbeeb FC

Erling Haaland ya sanya masu tallace-tallacen sayarda karas ya karu matuka a kasar Norway!An ga fitaccen dan wasan Manch...
15/09/2026

Erling Haaland ya sanya masu tallace-tallacen sayarda karas ya karu matuka a kasar Norway!

An ga fitaccen dan wasan Manchester City yana cin karas a lokuta da dama, lamarin da ya zaburar da matasan kasar Norway din yawan cin sa Karas da kuma kasuwancinsa.

Manoma a fadin kasar sun tabbatar da karuwar bukatar karas din kuma suna matukar farin ciki da wannan yanayi.[L'Équipe]

- Herbeeb FC

Ana sa ran Rodrygo zai dawo fili a watan Janairun 2027!Dan wasan Brazil din yana da burin dawowa da wuri, amma likitoci ...
15/09/2026

Ana sa ran Rodrygo zai dawo fili a watan Janairun 2027!

Dan wasan Brazil din yana da burin dawowa da wuri, amma likitoci sun shawarce shi da ya ci gaba da jiran karin murmurewa. [Diario AS]

☆ Herbeeb FC

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Herbeeb FC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category