Real Madrid Hausa

Real Madrid Hausa

Share

Sahihan labaran kungiyar Real Madrid cikin harshen Hausa Zalla

02/09/2026

🚨 An k**a wani yaro mai shekaru 18 a Faransa bayan yan sanda sun gano yana shirin yin garkuwa da Kylian Mbappe, tare da wasu mutane da dama, a cewar jaridar Le Parisien.

30/08/2026

Hutun rabin lokaci

Real Madrid 3-0 Málaga

Bernabéu ta k**a da wuta 🔥

30/08/2026

Golazoooo Jude Bellingham

29/08/2026

👉 José Mourinho: "Ina son Thiago Pitarch. Yana da inganci mai kyau, amma tsokoki na ƙasan jikinsa suna k**a da nawa, don haka yana buƙatar ƙara tsoka a wajan."

28/08/2026

Kakan Toni Kroos ya mutu.

Díos está contigo kroos

💔😔🙏

27/08/2026

🚨 Roc Nation sun ci abincin dare tare da Juni Calafat, Yan Diomandé da Vinícius Jr.

Ga wanda basu da masaniya, kamfanin Roc Nation ne ke wakiltar Diomande da kuma Vini Jr.

27/08/2026

Ƙungiyoyin da Real Madrid zata kara dasu a wasan rukuni na gasar zakarun nahiyar Turai.

🇮🇹 Inter
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Arsenal
🇳🇱 PSV
🇮🇹 Roma
🇩🇪 Leipzig
🇺🇦 Shakhtar
🇦🇹 LASK
🇬🇷 AEK Athens

27/08/2026

A shiye muke.

Arsenal sannun ku da zuwa ⚔️

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Real Madrid's fixtures for the Champions League league phase.

🇮🇹 Inter
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Arsenal
🇳🇱 PSV
🇮🇹 Roma
🇩🇪 Leipzig
🇺🇦 Shakhtar
🇦🇹 LASK
🇬🇷 AEK Athens

26/08/2026

Me zaku ce game da shigowar yaronnan Diomande 👇

26/08/2026

💥 Kylian Mbappé shine gwarzon dan wasa, a wasan Real Madrid vs Real Sociedad:

⚽️ 3 kwallaye
🎯 8 bugawa
🪄 1 ƙirƙirar babbar dama

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Kano
Kano
700231