16/11/2025
This is awesome!
Wannan shafi mun bude shi ne don fito da manufar kungiyar mu wacce take rajin farfado da wasannin ga
16/11/2025
This is awesome!
24/10/2025
Missing this kind of cultural sportπβ€οΈ
20/10/2025
20/10/2025
Yaushe za'a sake?ππ
05/10/2021
Saura kiris........
Assalamu Alaikum.
Like and share pls.
Ga duk wanda yake da bukatar bamu shawara akan wannan wasa, sai yayi mana bayani a kasan wannan post... Amma kafin nan ka danna mana likes sannan kayi sharing. Mun gode.
28/07/2021
Yara masu san cigaban wasan gargajiyaππ
Barkanmu da wannan rana ta juma'a ππ
Kadan daga ciki.... ππ