Ismail a Umar

Ismail a Umar

Share

sport

23/05/2025

A Rana Irinta Yau : A Shekarar 2015, Xavi ya buga wasansa na karshe na LaLiga a Barcelona a wasan da s**a tashi 2-2 da Deportivo de La Coruna. Wanda ya lashe kofuna kamar haka;

🏆🏆🏆🏆🏆🏆🏆🏆🏆 LaLiga
🏆🏆🏆🏆🏆🏆 Supercopa de Espana
🏆🏆🏆🏆 Champions League
🏆🏆🏆 Copa del Rey
🏆🏆 UEFA Super Cup
🏆🏆 FIFA Club World Cup

Ya lashe Gasar cin kofin duniya da gasar kofin Turai sau biyu tare da Spain, yana daya daga cikin manyan 'yan wasan tsakiya na kowane lokaci.
Ismail a Umar Real K Asho Fagen Wasanni All Football Duniyar Wasanni

22/05/2025

With Duniyar Wasanni – I just got recognised as one of their top fans!

17/05/2025

With Fagen Wasanni – I just got recognised as one of their top fans!

11/05/2025

Arsene Wenger: "Na kasance a ƙwallon ƙafa na shekaru 45 a matsayin mai horaswa. Na fara aikin horaswa tun ina matashi sosai.

"Kuma ko ni a gare ni, bayan ganin dubban ƴan wasa, har yanzu na kasa fahimtar taya yaro ɗan shekaru 17 yake abun da yake yi kuma tuni ya buga wasanni 100 a babban mataki a shekarunsa na 17. A wannan shekarun da aka saba ganin ɗan wasa yana tunani akan yadda zai cimma nasarori.
Amma shi tuni ya yi abubuwa da yawa.

"Gaba ɗaya, zan iya cewa mun san shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na musamman. Mun san cewa yana da inganci da zai iya yanke ƴan wasan, kuma ya yanke hukunci da ya dace a yadi na 18 lokacin da ƴan wasa da dama suke a zagaye da shi.

"Amma abun da yake burgeni sosai shine yana jin daɗin buga wasa a filin wasa. Yadda yake wasa kana gani yana farin cikin buga wasan."

• Real K Asho Ismail a Umar

08/05/2025

Gidan Talabijin ɗin Real Madrid sun fara s**ar alƙalan wasan El Clásico, Hernández Hernández da Martínez Munuera. Inda suke nuna wasu wasanni da alƙalan wasa s**a yi wasu kura-kurai a matakai daban-daban.

• Real K Asho Ismail a Umar

Photos from Ismail a Umar's post 04/05/2025

• Ragowar wasannin Barcelona:
Real Madrid 🏠
Espanyol 🛫
Villarreal 🏠
Athletic Bilbao 🛫

• Ragowar wasanni Real Madrid:
Barcelona 🛫
Mallorca 🏠
Sevilla 🛫
Real Sociedad 🏠

Bambancin Barcelona da Real Madrid maki huɗu ne, kuma El Classico ka iya yanke wanda zai lashe gasar ta bana🏆🇪🇸

• Real K AshoReal K AshomIsmail a Umar

03/05/2025

🚨✨Real Madrid na tunanin daukar Alvaro Carreras Dan wasan bayan hagu na Benfica. Inda Kudin Dan wasan Ya kai kusan Yuro miliyan sitting €60m sai dai Madrid ta rokon Man united. data dawo da dan wasan akan yuro miliyan 18 sai Real Madrid ta sayeshi a hannun ta akan Yuro miliyan 30 ko 35 A cewar - Diario AS

Real K Asho Ismail a Umar

01/05/2025

Hala Madrid

01/05/2025

🎙️Thierry Henry Ya Magantu Game Da Lamine Yamal 🗣️" Abinda Lamine Yamal Yake Yi A Yanzu Yana Da Shekara 17 Ba Haka Kawai Bane, Nutsuwar Da Yake Da Ita A Filin Wasa Fahimtar Wasansa Da Kuma Abinda Yake Bawa Kungiyar, Har Ma A Bangaren Tsaro Duk Da Haka Kawai Bane A Wannan Shekarun Nasa,

[ INJI THIERRY HENRY ]

Real K Asho Ismail a Umar

01/05/2025

Simon Inzaghi: "Ban ga dan wasa kamar Lamine Yamal ba, cikin shekaru 8 zuwa 9 da s**a gabata."

•Real K Ashow a umar

12/12/2024

Pep Guardiola: "Duk filin wasan da na shiga sai kaji magoya bayan su suna kira da a kore ni. Watakila masu fadar hakan suna da gaskiya duba da irin sakamakon da muke samu a halin yanzu."

■ Ismail a umar

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Kurna Asabe
Kano
DALA