Youth voice of tudun wada lg.

Youth voice of tudun wada lg.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Youth voice of tudun wada lg., Sport & recreation, Sabon gari tudun wada lg, Kano.

Photos from Youth voice of tudun wada lg.'s post 16/02/2025

Wannan kunkiya mai burin kawo sauyi a karamar hukumar tudun wada na chigaba da gwagwarmayar ziyara da tallapawa daliban makarantun primary wannan karan takai ziyara makarantar unguwar galadima primary da asibitin kwarin goshi mazabar shuwaki.
sign. A A² zungur.M001

Photos from Youth voice of tudun wada lg.'s post 16/02/2025

Alhamdulillah wannan kadan daga photon da wannan kungiyar maisuna a sama takai ziyara gani da ido makarantar unguwar gala dima primary da asibitin maza6ar shuwa tudun wada lg .

Photos from Youth voice of tudun wada lg.'s post 23/01/2025
Photos from Youth voice of tudun wada lg.'s post 23/01/2025

Alhamdulillah a madadin wannan kungiya me albarka muna mika sakon godiya bisa tarba da mutuntawa da majalisar kansilolin dake sakateriyar garin tudun wada sukayimana muna godiya Allah ya daga wannatafiyar tamu muna godiya sosai Allah yasaka da alkhairi allah yakai matsayi gaba.

@ Aliyu A.A zungur
---- Media 01.

22/01/2025

Tudun wada garinmu abin alpaharinmu

Dukkan mai kishin karamar hukumar tudun wada lg kano state to ga dama ta samu wajen nuna kishin da gwagwarmaya domin samun sauyi me kyau a tudun wada ngd.

Sign: comr Aliyu A Ahmad
(Zungur)

22/01/2025

Dukkan mai kishin karamar hukumar tudun wada lg kano state to ga dama ta samu wajen nuna kishin da gwagwarmaya domin samun sauyi me kyau a tudun wada ngd.

Sign: comr Aliyu A Ahmad
(Zungur)

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address

Sabon Gari Tudun Wada Lg
Kano