Dandalin magoya bayan Barcelona

Dandalin magoya bayan Barcelona

Share

wannan shafi zai rika kawo labaran abunda suke faruwa a kungiyar kwallon kafa ta Barcelona

05/02/2026

πŸ“ŠπŸ”₯ G/A for Barcelona since Lamine Yamal made his full debut:

πŸ‡§πŸ‡· Raphinha - 95 G/A
πŸ‡΅πŸ‡± Lewandowski - 93 G/A
πŸ‡ͺπŸ‡Έ Lamine Yamal - 79 G/A

𝑰𝒔 π’•π’‰π’Šπ’” 𝒕𝒉𝒆 𝒃𝒆𝒔𝒕 π’•π’“π’Šπ’ π’Šπ’ 𝒕𝒉𝒆 𝑾𝒐𝒓𝒍𝒅? πŸ€”

25/11/2025

Ga yadda wasan Chelsea da Barcelona zai iya kasancewa yau, bisa yanayin kungiyoyin yanzu da irin salon kowacce Ζ™ungiya:

1. Zai zama wasa mai saurin gudu
Chelsea da Barcelona duka kungiyoyi ne masu saurin kai hari. Chelsea na amfani da counter-attack sosai, yayin da Barca ke riΖ™e kwallo (possessions). Don haka wasan zai yi β€œopen” sosai.

2. Idan Chelsea s**a fara samun sararin baya
Za su iya cutar da Barcelona ta gefen baya, domin Barca kan bar baya a buΙ—e idan suna Ζ™oΖ™arin kai farmaki da yawa.

3. Idan Barcelona s**a Ι—auki ragama da wuri
Wasan zai koma musu, za su mamaye filin tsakiyar wasa, su dinga sarrafa kwallo suna lalata tsarin Chelsea har su samu dama.

4. Ƙarin Ζ™arfi da zai iya bambanta

Chelsea: Ƙarfin jiki + saurin matsayi.

Barcelona: Basira + daidaito wajen gina kwallo daga baya.

24/11/2025

🚨🚨 ππ‘π„π€πŠπˆππ†: Frenkie de Jong is FIT and AVAILABLE AGAINST CHELSEA! β€οΈπŸ’™πŸ‡³πŸ‡±

13/08/2025

🚨 Marcus Rashford on Manchester United:

"We have been well BELOW where United should be. People say we’ve been in transition for years, but to be in transition, you 𝐑𝐚𝐯𝐞 𝐭𝐨 𝐬𝐭𝐚𝐫𝐭 𝐒𝐭 𝐟𝐒𝐫𝐬𝐭.” ⚠️

β€œThe real transition HASN’T EVEN BEGUN. To start a transition, you need to set a plan and stick to it.” 🚫

β€œWe’ve had so many managers, ideas, and strategies for winning that we’ve ended up at a STANDSTILL”. [The Rest is Football] ‼️

13/08/2025

🚨 ππ‘π„π€πŠπˆππ†: La Liga will NO longer announce the referee for games in the week prior to the game, they will now be announced just 1 day before kick off. ⚠️πŸ‡ͺπŸ‡Έ

13/08/2025
10/05/2025

πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯

10/04/2025

🚨🚨😯 Lamine Yamal was OFFERED to wear the shirt NUMBER 10 last summer… but he SAID NO.

It was just to RESPECT his friend Ansu Fati. β€οΈπŸ™ŒπŸ»

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kano