ADAM COACH JABA

ADAM  COACH JABA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ADAM COACH JABA, Sport & recreation, Jaba, Kano.

28/10/2025

🤷KARO NA FARKO NA ROKI KA KA TSAYA KAƊAN KARANTA WANNAN RUBUTUN NAWA KO ZAKA FAHIMCI WATA GASKIYA.

........Na takaita rubutun bashi da yawa.

Labarin ƙwallon ƙafa Sau tari labari ne na son zuciya da son Rai Abu me daɗi shi ake yarda da shi abu mara daɗi da dacewar ra'ayi koma take ake Karya ta shi.

Da zarar ka samu labari matuƙar zai maka daɗi babu Binciken ina yazo take zaka gamsu da shi kawai saboda ya maka daɗi koma yazo dai-dai da ra'ayin ka.

BABBAN MISALI NA FARKO AKAN TALLAFI JIN KAI:

A yanzu mutum yayi posting yace Cristiano Ronaldo ya taimakawa waje kaza da kuɗi take duk wani masoyin Ronaldo na duniya zai yarda da kai babu wata ƙafa sahihi da ya wallafa kawai saboda abu ne me KYAU kowa zai aminci tunda gwanin sa kace yayi.

Abun da zai baka mamaki sau tari MESSI yafi Ronaldo ta wannan fannin hasalima Messi ya riga RONALDO fara kafa irin waɗannan gidauniyar da kusan shekaru takwas (8) kafin RONALDO ya fara kafa tashi:

⚽ Cristiano Ronaldo Foundation

An kafa ta a shekara ta 2015

Sunanta: “Cristiano Ronaldo Foundation”

Hedkwatarta tana Madeira, Portugal

Manufofinta: taimaka wa yara, iyalai, da marasa galihu ta hanyar ilimi da kiwon lafiya.

⚽ Leo Messi Foundation

An kafa ta a shekara ta 2007

Sunanta: “Leo Messi Foundation”

An kafa ta ne tare da taimakon iyayensa a Rosario, Argentina

Manufofinta: ilimi, kiwon lafiya, da cigaban matasa.

Misali na biyu: yana cikin hoton nan shi magoyin bayan Barcelona ne yanzu tayaya Ni zan ce masa wannan labarin ba Gaskiya bane ya yarda da Ni?.

INA TAMBAYAR Ku ゚viralシfypシ゚viralシalシfollowers

27/10/2025

Kai lamin

27/10/2025
18/10/2025

UGG emrate cup

18/10/2025

On duty

18/10/2025

Brighton

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address

Jaba
Kano