Kwallon Gobe

Kwallon Gobe

Share

Kwallon gobe

29/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Xabi Alonso ya yanke shawarar komawa Real Madrid.

Kusan komai ya kammala ✅

• kwallon gobe

29/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Thibaut Courtois zai tsawaita kwantaraginsa na shekaru biyu.

Real Madrid zata karya dokar ta na baiwa ɗan wasan da ya haura 30 kwantaragin sama da shekara ɗaya, a tsarin Real Madrid indai ɗan wasa ya haura shekaru 30, basa bashi kwantaragi sama da shekara ɗaya, amma a wannan karon ƙungiyar zata baiwa Courtois shekara biyu.

• kwallon gobe

29/04/2025

Scott McTominay ya zura ƙwallaye biyar a wasanni uku na baya kuma ya taimakawa Napoli ta shiga gaban Inter da tazarar maki uku a saman teburin gasar Serie A.

Duk da cewa ɗan wasan tsakiya ne, amma shine na biyu mafi yawan zura ƙwallaye ga Napoli (11), a bayan Lukaku (12).

• kwallon gobe

29/04/2025

Idan ta yi mai kyau ya zo, Real Madrid zata cefanar da Rodrygo a ƙarshen wannan kakar.

• kwallon gobe

28/04/2025

Kwamitin ladabtarwa na hukumar ƙwallon ƙafa ta Sifaniya ka'iya ragewa Antonio Rüdiger hukuncin da za'a yi masa sakamakon neman afuwar alƙalin wasa da ya yi a shafinsa na Instagram, amma duk da haka abu ne mawuyaci ya buga wasan El Classico.

• kwallon gobe

28/04/2025

Balde zai iya dawowa ranar Laraba. Amma duk da haka, idan bai kammala murmurewa ba, Flick ba zai ɗauki kasada akan sa ba, kuma za a jinkirta dawowarsa har zuwa wasan tsakiyar mako da Real Valladolid.

• kwallon gobe

28/04/2025

Florentino Perez ya yanke shawarar Real Madrid zata ɗauki lamba uku da ɗan wasan tsakiya da zarar an bude kasuwar ƴan wasanni.

• kwallon gobe

28/04/2025

A Hukumance: Jobe Bellingham ya lashe kyautar gwarzon matashin ɗan wasa a gasar Championship ta ƙasar England 🥇

🏃‍♂️ Wasanni 39
⚽ Ƙwallaye 4
🅰️ Taimako 3

Ƴan baiwa a dangin su Bellingham ⭐

• kwallon gobe

28/04/2025

Pedri Gonzalez: "Tun da Rodri ya lashe Balland'Or, ya ƙara bayyana ƙarara cewar ɗan wasa wanda ke juya tsakiya kuma yake saukaka wasa idan ya ɗauki zafi zai iya lashe wannan kyautar.

"A ko da yaushe burina ne na lashe Balland'Or, amma a halin yanzu akwai sauran wata ɗaya da ya rage, kuma hankalina yana kan tawaga ta - kan yadda zata lashe sauran kofinan, wanda shine mafi muhimmanci a halin yanzu. Bayan wannan watan, zamu gani idan zamu fara magana akan wannan."

• kwallon gobe

27/04/2025

Barcelona ta ɗaga gasar Copa del Rey...!

27/04/2025

Wannan shine karo na farko da Arda Guler ya samu minti a wasan ƙarshe, amma tabbas ya nuna kansa, kuma ya nuna zai iya.

• kwallon gobe

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kano