Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Musbahu Abdullahi Tudun Murtala, Real Khaleed
Fieexy Sports Centre
Official Page For Hafeex Fieexy Tudun Murtala
19/10/2025
KANO PILLARS Vs Barau FC...
14/10/2025
🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Robert Lewandowski has suffered a 𝐦𝐮𝐬𝐜𝐥𝐞 𝐭𝐞𝐚𝐫 INJURY in the biceps femoris 🤕⚠️
Yadda Cristiano Ronaldo ya hankaɗe tare da ture wani masoyinsa....
Tattaunawar Mu Dan Wasan Kano Pillars Abdullahi Musa Tauri
🇳🇬 🥰❤️😘🌹🔐❤️💯
13/08/2025
Wannan Shine Sikiru Alimi Dan Wasan Remo Stars Wanda ake ajiye Anas Yusuf ana sakashi
Abinda ze baku mamaki a wasa biyu da ya buga bai zuga kwallo tayi raga ba (short on target) a wasa Senegal🇸🇳 da Sudan🇸🇩 😬
Babu ko daya (short on target)
A wasa Sudan - "ya buga minti 71" (❌⚽🥅)
A wasan Senegal - "ya buga minti 90" (❌⚽🥅)
13/08/2025
✍Done Deal ✔
🇳🇬Striker Wonderson Babas Yakubu joins Israeli side Hapoel Ra’anana.
Yakubu was key to Wikki Tourists’ Nigeria Premier Football League return - scoring 4 goals in the playoff.
A new chapter begins for the former FC ONE Rocket and Sporting Supreme forward!
09/08/2025
❌ Ban taɓa ganin magoyin bayan Atletìco Madrid yayi Real Madrid ba 🙅🏻
❌ Ba za ka taɓa ganin magoyin bayan City yayi United ba 🙅🏻
❌ Magoya bayan Espanyol ba sa shiri da na Barca 🙅🏻
❌ Hamayya ce tsagwaronta tsakanin Inter da AC Milan 🙅🏻
❌ Tottenham ba sa shiri da Arsenal 🙅🏻
✅ Amma a Kano 🇳🇬, sai ka ji wani yana UP PILLARS — UP BARAU 😅
Anya wannan ƙawancen na magoya baya zai ɗore kuwa? 😅
📸 Kano Football Players
Fieexy Sports Centre
26/07/2025
There have been numerous managerial changes during the summer window:
▫️Ladan Bosso → Barau FC
▫️Nurudeen Aweroro → Shooting Stars
▫️Kabiru Dogo → El-Kanemi Warriors
▫️Evans Ogenyi → Kano Pillars FC
▫️Shola Adegun → Plateau United FC
▫️Ali Kandil → Ikorodu City FC
Fieexy Sports✍️
Jama'a Ku Daena Saurin Yankewa Mutum Hukunci Cikakkiyar Shira Da Sadiq Umar Jololo Na Tsawon Minti 10
🇳🇬 🥰❤️😘🌹🔐❤️💯
Click here to claim your Sponsored Listing.