07/04/2026
match Day
Allah ya bamu nasara
MASU GIDA
07/04/2026
match Day
Allah ya bamu nasara
02/04/2026
FC JALLORAWA EMIRATE 💚⚽
Tana taya Musa 20 murnar lashe kyautar BEST PLAYER a gasar da GURJIYA FOOTBALL COUNCIL ta shirya. 🏆🔥
Wannan nasara alama ce ta ƙoƙari da jajircewa.
Allah ya ƙara ɗaukaka, ya sa ka zama abin alfahari ga ƙungiya da al’umma baki ɗaya. 🤲✨
Green Warriors… ci gaba da haskawa! 💚🔥
25/03/2026
GURJIYA WARD GALA COMPETITION 2026
Gobe insha Allah akwai semi final tsakanin KANO PILLARS FC da KATSINA UNITED FC a filin wasa na Gurjiya united da misalin Karfe 4:30 na yamma.
Note: wannan sunaye na Kano pillars da Katsina United da sauran club na premier na Nigeria anyi amfani dasu a gasar domin kishin league na gida Nigeria.
19/03/2026
FC JALLORAWA EMIRATE 🎉
Tana taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Eid-il Fitr 🌙✨
Muna roƙon Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana kura-kuranmu 🤲
Ya kuma maimaita mana wannan lokaci cikin koshin lafiya da wadata 🙏
Eid Mubarak! 🌙💫
21/02/2026
BARKANMU DA SHAN RUWA
20/02/2026
18/02/2026
Ramadan Mubarak 🌙
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya sanya wannan wata ya zama na alheri da zaman lafiya a gare mu. Amin.
31/01/2026
tomorrow match win insha Allah
16/01/2026
friendly match day Friday
FC JALLORAWA EMIRATE
vs
FC ZANYA UNITED
VANUE.FILIN KASUWA
TIME.4:30pm
a iso lpia fans.....🙏🙏🙏
Ta leko Ta labe 👀
up Jallorawa Emirate
masu GIDA
10/01/2026
Clinical Victory for FC Jallorawa Emirate in Ahlan Cup
FC Jallorawa Emirate delivered a commanding performance in the Ahlan Cup, securing a decisive 3-0 victory over Dabo Babies Rurum. The scoreline reflects a dominant display of clinical finishing and defensive solidity.
Match Summary
Result: FC Jallorawa Emirate 3 - 0 Dabo Babies Rurum
Status: Full Time (FT)
Competition: Ahlan Cup
Goal Scorers
The victory was fueled by three different names on the scoresheet, highlighting the attacking depth of the Emirate side:
Zakari Isco – Opened the account with a sharp finish.
Namako – Doubled the lead to provide a comfortable cushion.
Musa – Sealed the three points with the final goal of the match.
Key Takeaways
Clean Sheet: A perfect defensive outing for FC Jallorawa Emirate, leaving Dabo Babies Rurum with no answers in the final third.
Attacking Versatility: With three different scorers, the Emirate squad proved they have multiple threats that can punish an opponent's backline.
Momentum: This "Full Time" result puts FC Jallorawa Emirate in a strong position as they progress through the tournament.
Final Verdict: A professional, high-intensity performance that establishes FC Jallorawa Emirate as a serious contender in this year's Ahlan Cup.