19/08/2025
Munyadda zamu iya. Yes we can do it
fejine dazeke kawo muku labarae dasuka danganci wasan kwallan kafar man utd.
19/08/2025
Munyadda zamu iya. Yes we can do it
23/07/2025
One most be our player.
12/07/2025
Yau kwana 41 baa gama cinikin mbuemo ba ko meyasa?
12/07/2025
🚨Leny Yoro YA DAWO a Carrington — kuma daga yadda yake motsi a atisaye, kasan ba don wasa ya dawo ba.
A kakar bara, koda Manchester United tana cikin rikice-rikice, wannan yaron dan shekara 19 ya nuna cikakkiyar natsuwa: wasanninsa 29, kariyan gida 48, sannan yatsangwamawa strikers sau 76, 80 fafatawa da yaci. Ko a Premier League da Europa League ya nuna kwarewa kamar ya dade a matakin.
Ba abin mamaki bane mutane suna ganin zai zama gwarzon duniya. Yana da jiki, natsuwa, fahimtar wasa — kuma yanzu yana da dandalin da zai haskaka.
Wannan ba lokacin daukar hoto da shagali bane. Lokacin aiki ne. Kuma Yoro yana da irin yunwar da ke nuna cewa zai kwace matsayi a cikin 'yan wasan farko.
Abinda kawai yake bukata wannan kakar: lafiya da ci gaba ba tare da rauni ba. Idan ya samu haka, Leny Yoro ba zai tsaya a matsayin makomar United ba kawai — zai zama gwarzon Turai.
Ku sa ido. ❤️💪
12/07/2025
Seda kai Goma kafi pedri.
12/07/2025
Murnan qaro shekara. Luke shaw.
Saura sati daya, Man utd tafara taka leda a wasan share fage shin kana ganin anshirya kuwa.
04/07/2025
Yan awanni ne tarage kawae agama kammala cinikinsa.
13/06/2025
🚨 BREAKING: Tottenham ta kaddamar da tayin fan miliyan 70 domin ta sha gaban kungiyar MUFC na sayen Bryan Mbeumo. Tayin Spurs ya kai £65m da £5m a add-ons, £10m fiye da na United.
🚨 Tuni dai qungiyan ta kai tayin biyu akan Bryan Mbeumo, na baya-bayan nan shi ne £60m da ya kai £55m da kuma £5m na add-ons a satin da ya gabata, wanda Brentford ta ki karba. Kamar yadda al’amura ke tafiya, da wuya United za ta biya kudin Mbeumo fiye da kunshin fam miliyan 60 da ta kashe kan Matheus Cunha. [MirrorFootball]
🚨 Duk da Tottenham ta kai tayin £70m ga Brentford akan Bryan Mbeumo, har yanzu dan wasan yana karkata ga kulla yarjejeniya da MUFC. Duk da haka, Thomas Frank ya yi imanin zai iya rinjaye shi ya rattaba hannu kan Spurs.[MirrorDarren]
10/06/2025
Babu sa hannunmu a wannan lallasawar da akayiwa ingila.
✍ Mbeumo signs
🔥 Gyokeres deal
❌ Five players sold
Manchester United set for a busy summer ahead 💰💰