I got over 100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Wasan Kwallo Kafa 91/1
� Labarai da Dumi-dumin su daga Duniyar Kwallo �
I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
07/08/2025
Awanni uku kacal s**a rage kafin a bayyana waɗanda aka zaɓa
゚viralシfypシ゚viralシalシ
05/08/2025
05/08/2025
🚨 ZAZZAFAN LABARI: Al Nassr sun kai tayi a hukumance don daukar Mason Greenwood wannan wata! 😮💸
Amma martanin daga Marseille: Ba su da wani shiri na sayar da shi. 🚫
05/08/2025
Kwana biyu y rage2️⃣
05/08/2025
Barka da ranar haihuwa ga Gavi, wanda ya cika shekara 21 a yau. 💙❤
🎉🎉🎂🎂
03/08/2025
Kana ganin zaka iya karya tarihin Messi ko Ronaldo?
𝗘𝗥𝗟𝗜𝗡𝗚 𝗛𝗔̈𝗟𝗔𝗡𝗗: "Babu wanda zai iya karya tarihin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo har abada... Ko da ni kaina."
• follow for more
Wasan Kwallo Kafa 91/1
03/08/2025
🚨💣 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Manchester City ta fara gabatar da Raayin daukar matashin Dan wasan Vélez Mai suna Maher Carrizo akan €16 million
03/08/2025
Vinicius Junior: "Tuni na cimma abubuwa da yawa, amma mafarkina ya wuce haka. Ina son sake lashe kofina tare da ƙungiya ta, da kuma kofi mafi muhimmanci tare da Brazil sannan kuma na ci gaba da sanya matasa masu zuwa na gaba ƙwarin gwiwar cewa su yi imani da kansu kan zasu iya duk tsanani duk wahala."
• Wasan Kwallo Kafa 91/1
03/08/2025
Kaso 99% na magoya Arsenal ba za su iya bayyana wannan wane ba. 🤗
Ya sunan wannan tsohon dan wasan tsakiyar Arsenal din?
Wasan Kwallo Kafa 91/1
03/08/2025
“Idan ka san 'yan wasa 8 cikin hoton nan, to kai ƙwararren masani ne a kwallon ƙafa 👌”
゚viralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシfypシ゚viralシ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano