Nura Sports Hub

Nura Sports Hub

Share

“BREAKING SPORTS NEWS �� – daga goals har zuwa trending highlights ��”

29/10/2025

Sakamakon rashin jin dadin canjin da akayiwa vinicius awasan elclasico ne ya janyo rashin jituwa tsakaninsa da kocinsa xavi alonso
Menene ra,ayinku

14/10/2025

🔥 Cristiano Ronaldo ya taka rawa! 🔥
A halin yanzu, Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye 2 a ragar Hungary, yayin da aka tafi hutun rabin lokaci.
Zuba ido mu gani ko zai kara bayan dawowa daga hutun! ⚽👑

14/10/2025

🚨 Barcelona ta tabbatar da raunin Robert Lewandowski a tsokar cinyarsa 🚑

Kungiyar Barcelona ta tabbatar da cewa dan wasan gabanta Robert Lewandowski ya samu rauni a tsokar cinyarsa (thigh muscle), lamarin da ya sanya shi cikin jerin ’yan wasan da ke jinya a kulob din.

Rahotanni sun nuna cewa Lewandowski zai yi hutu na wasu kwanaki kafin a tantance lokacin da zai dawo filin wasa, yayin da ƙungiyar ke shirin tunkarar manyan wasanni masu muhimmanci da Real Madrid da Chelsea.

Kocin ƙungiyar, Hansi Flick, yana fatan fitaccen dan wasan zai murmure cikin gaggawa domin taimaka wa ƙungiyar a wannan lokacin da ake da cunkoson wasanni masu wahala.

📍 Ci gaba da bibiyar Nura Sports Hub don samun sabbin labarai masu zafi daga duniyar kwallon kafa! ⚽🔥

18/09/2025

Barka da zuwa Nura Sports Hub! ⚽📲
Assalamu Alaikum ’yan uwa masu sha’awar wasanni!
Mun bude wannan shafi domin kawo muku labarai, rahotanni da sabbin abubuwa daga duniyar kwallon kafa da sauran wasanni.
Anan zaku samu:
🔥 Breaking News
⚽ Highlights
📊 Statistics
🎙️ Tattaunawa da sharhi akan wasanni

Muna maraba da ku, ku kasance tare da mu domin samun labaran wasanni kai tsaye cikin salo na musamman. 🙌



---

English ✍️

Welcome to Nura Sports Hub! ⚽📲
Hello sports lovers!
This page is created to bring you the latest news, updates, and insights from the world of football and sports in general.
Here you’ll find:
🔥 Breaking News
⚽ Match Highlights
📊 Stats & Analysis
🎙️ Discussions & Opinions

Stay tuned and join us as we deliver sports stories with passion and style! 🙌

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Dorawar Dillalai, , Ungogo Local Government Area,
Kano
700105