02/10/2026
SPONSORED
Ni AHMAD SANI AHMAD (ABBA JOGANA) Dan Takarar Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Gezawa da Gabasawa, A Jam'iyyar ADC Mai alamar Musabiha.
Ina kira ga Al'ummar Gezawa da Gabasawa suyi watsi tare da karya ta Jita jitar Dake yawo akan cewa Ina Shirin janye Takara ta Domin Marawa Wani Dan takara Baya Ko Yi masa aiki.
Wannan Kalaman Karyar ne Kuma Basu da Tushe Ballanta Mak**a, Sannan Ina Mai sanar da Al'ummar Jihar Kano Da Al'ummar Gezawa da Gabasawa Cewa "NI AHMAD SANI AHMAD Ina Nan Akan Takara ta, Ta Majalissar Tarayya a Jam'iyyar ADC, Babu gudu Babu ja da baya.
Kuma Insha Allahu Zamuyi Nasara Domin Ceto Yankin Gezawa da Gabasawa daga Halin da yake ciki.
Haka Zalika, Shugabancin Jam'iyyar ADC Na Karamar Hukumar Gezawa, Dana Jihar Kano,
Suna Gargadi da Kakkausar Murya akan wannan Kalaman Karyar da Ake ya dawa Al'umma,
Jam'iyyar ADC zata Hukunta duk Wanda ta k**a Yana ya da wannan Jita jitar.
Domin Baza mulaminci Bata Nagartattun 'yan Takarar mu ba.
Haka Zalika, Ahmad Sani Ahmad (Abba Jogana) Shine Halattaccen Dan Takarar Majalissar Tarayya Gezawa da Gabasawa a Jam'iyyar ADC Kuma Insha Allahu Zamuyi Nasara.