Ashidu Adamu

Ashidu Adamu

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ashidu Adamu, Sport & recreation, Wudil, Kano.

20/03/2026

Mohamed salah yacimma kwallaye⚽ hamsin 50 a champion league 💥💪

22/02/2026

🔥 halftime Fc Barcelona 2:0 levente💪
Bernal da dejong s**a samarwa da Barcelona kwallaye biyu⚽⚽da taimakon Gercia da cancelo

22/02/2026

🔥shadayan farko da fc Barcelona zata fafata da levente⚽ in anjima da misalin karfe 4:15 🕓 agogon Nigeria
Visca Barca 💔💯✍

21/01/2026

Fc Barcelona tadawo na tara table bayanta doke slavia Prague daci 2-4 up Barca 🔥💯

11/01/2026

🔥 Fc Barcelona ta doke Real Madrid daci 3-2 a wasan karshe na kofin Spanish super cup Wanda ake bugawa akasar saudiya duk shekara 💥✍

03/01/2026

Fc Barcelona ta doke Espanyol da 2-0 up Barca up farmin lopez 💥🔥💪💯

23/12/2025

tahuna mugun engine

03/12/2025

🔥Tafaro takare ⚡Eric Garcia zairanta6a hannu akan sabon kwantiragi a wannan watan da zai har sheraka 2030 up Barca 💥💪💯

Photos from Ashidu Adamu's post 01/12/2025

🔥 wadannan sune hotunan daukar horon da fc Barcelona tayi kenan dan tunkarar wasanta nagobe da Atletico Madrid up Barca 💪💥✍

01/12/2025

🔥wasannin da fc Barcelona zata fafata a wannan watan da muka shiga na December 2025 Allah tabawa Barcelona nasara adukkan wasannin dazata buga visca Barca 💪💥✍

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Wudil
Kano