Turai's Sport Corner

Turai's Sport Corner Sports content in Hausa, Football updates, history, and inspiring sports stories.

Abin mamaki! 😮⚽Erling Håland ya zura ƙwallo a kusan dukkan filayen Premier League da ya taka—23 cikin 24!Filin wasa ɗaya...
09/02/2026

Abin mamaki! 😮⚽
Erling Håland ya zura ƙwallo a kusan dukkan filayen Premier League da ya taka—23 cikin 24!
Filin wasa ɗaya kacal ya tsira daga gare shi: Stadium of Light na Sunderland.

🇨🇴 Masoyan Barça, ku saurara! 👀⚽Ga “sabon” Luis Suárez da muke gabatar muku — amma wannan ɗan Colombia ne, kuma yanzu ha...
03/02/2026

🇨🇴 Masoyan Barça, ku saurara! 👀⚽
Ga “sabon” Luis Suárez da muke gabatar muku — amma wannan ɗan Colombia ne, kuma yanzu haka yana taka leda a Sporting Lisbon ta Portugal 🇵🇹
Alƙalumansa a wannan kakar👇🏾
🏟️ Wasanni 33
⚽ Ƙwallaye 26
🎯 Taimako 6
Idan ya samu ƙungiya babba da salon wasa ya dace da shi, tabbas zai iya yin abin da ya fi wannan 🔥🎗️

Abin mamaki! Real Madrid ta zama ƙungiya ta biyu mafi yawan karɓar ƙwallaye a gasanni daban-daban tun daga farkon 2025.A...
02/02/2026

Abin mamaki! Real Madrid ta zama ƙungiya ta biyu mafi yawan karɓar ƙwallaye a gasanni daban-daban tun daga farkon 2025.

Alƙaluma sun nuna cewa Eintracht Frankfurt ce kaɗai ta fi Real Madrid karɓar ƙwallaye a cikin manyan lig-lig 5 na Turai, inda aka zazzaga mata ƙwallaye 96 a wasanni 55

Ko da ta buga wasan da ‘yan wasa 10, hakan bai hana ƙungiyar Paris murƙushe Strasbourg ba ⚽🔥Wannan ya faru ne a wasan ma...
01/02/2026

Ko da ta buga wasan da ‘yan wasa 10, hakan bai hana ƙungiyar Paris murƙushe Strasbourg ba ⚽🔥
Wannan ya faru ne a wasan mako na 20 da aka fafata a daren yau 🌌

🚨 Fenerbahçe da Al-Ittihad sun cimma yarjejeniyar kuɗi kan musayar ‘yan wasa. 🤝An shirya ɗaukar N’Golo Kanté (34) a musa...
01/02/2026

🚨 Fenerbahçe da Al-Ittihad sun cimma yarjejeniyar kuɗi kan musayar ‘yan wasa. 🤝
An shirya ɗaukar N’Golo Kanté (34) a musayar da Youssef En-Nesyri. 🔄⚽
💰 Al-Ittihad ta sanya darajar Kanté a €4m,
yanzu dai ana jiran En-Nesyri ya amince da komawa ƙungiyar Saudiyya. ⏳🇸🇦

Real Madrid  2 🆚 1  Rayo VallecanoKylian Mbappé ya zura ƙwallo daga bugun fenariti a minti na 100, wacce ta bai wa Real ...
01/02/2026

Real Madrid 2 🆚 1 Rayo Vallecano
Kylian Mbappé ya zura ƙwallo daga bugun fenariti a minti na 100, wacce ta bai wa Real Madrid maki uku a filin Bernabéu

Sabbin bayanai daga kasuwar saye-da-sayarwa!  Ademola Lookman ya amince da kwantiragi har zuwa 2030. Marcos Leonardo zai...
01/02/2026

Sabbin bayanai daga kasuwar saye-da-sayarwa!
Ademola Lookman ya amince da kwantiragi har zuwa 2030.
Marcos Leonardo zai iso ne a matsayin aro har zuwa 30 ga Yuni.
Ana jiran sanarwa a hukumance…

Newcastle United na shirin girgiza kasuwa! ⚽🔥Kungiyar ta Ingila na zawarcin tauraron Real Madrid, Brahim Díaz (26). Ɗan ...
01/02/2026

Newcastle United na shirin girgiza kasuwa! ⚽🔥
Kungiyar ta Ingila na zawarcin tauraron Real Madrid, Brahim Díaz (26).
Ɗan wasan Morocco na iya barin Los Blancos saboda ƙarancin lokacin buga wasa.

01/02/2026

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Turai's Sport Corner posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category