Young Attackers fc gezawa

Young Attackers fc gezawa

Share

Barka da zuwa wannan page na young attackers fc gezawa by hussain d khalid ba a yarda da zagi ba ko cin mutuncin an bune dan nishadantuwa da samun bayanai

Takaitaccan tarihin wannan club
shidai wannan club yasamu asaline tun shekara ta 2005 inda ake kiransa da ac milan ta hannun tsohon mai horaswa haruna 02 daga bisani shi tsohon mai horaswa ya ajiye inda aminu sony ya karkaba shima bayan wasu yen shekaru ya ajiye sai c0ach ashafa
ya maye gurbin Aminu
s0ny bayan rasuwar c0ach auwal ashafa
Allah yajikansa sai
ts0h0n captain din club
isma'el xavi ya maye
gurbin sa yanxu dai haka c0ach isma'il shine jag0ra kuma mai h0raswa

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Gezawa U/malamai
Kano