ADC Supporters ALL Nation

ADC Supporters ALL Nation ADC

Maganar gaskiya duk da ina dan kudu amma 'yan Arewa sun fi iya mulki a Najeriya. Dan haka Atiku Abubakar zan zaba a zabe...
18/10/2026

Maganar gaskiya duk da ina dan kudu amma 'yan Arewa sun fi iya mulki a Najeriya.

Dan haka Atiku Abubakar zan zaba a zaben 2027

Ta yaya Tinubu zai baiwa mutum 1 kwagilar Naira Tiriliyan 15, haba a ina ake irin wannan abin in banda Najeriya.

Ni dai dan Arewa, Atiku zan zaba a 2027, sun fi iya Mulki.

Kuma ina rokon INEC kada su mana magudi, su bamu abinda muka zaba.

Inji babban yaron mawaki Davidi, me suna Israel DMW

17/10/2026
DA ƊUMI-ƊUMINSU....Narantse Muku Da Girman Allah Nafi Tinubu Sanin Àddinin Musulunci,Kuma Wadanda ba Musúlmai ba Sunfi y...
17/10/2026

DA ƊUMI-ƊUMINSU....

Narantse Muku Da Girman Allah Nafi Tinubu Sanin Àddinin Musulunci,Kuma Wadanda ba Musúlmai ba Sunfi yawa a Gwamnatin da Aka Yaudareku Da Àddini, Don Haka Masu Cewa Muslim Muslim Ticket addini ne to Yaudararku Malamai Suke, Batun Shugabanci Babu Maganar wane Kirista Ne ko wane Musulmi ne, Magana Ake na Waye ya can Canta Wanda Zaiyi Adalci, Bazamu Hana Yan Arewa Zabin Jam Iyyar APC ba, Amma Kusani Duk Abinda kuka Jawowa Kanku to kune Aciki.

Inji Dino Malaye.

Daga: Mustapha Takalmawa Tsafe.

Da ɗumi-ɗumi: Jam'iyyar ADC ta ce Atiku yana cikin ƙoshin lafiya, a shirye yake ya tafi duk Jihohi 36 domin Yaƙin Neman ...
17/10/2026

Da ɗumi-ɗumi: Jam'iyyar ADC ta ce Atiku yana cikin ƙoshin lafiya, a shirye yake ya tafi duk Jihohi 36 domin Yaƙin Neman Zaɓen 2027

Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa ta jam’iyyar ADC (ADC-PCC) ta bayyana cewa ɗan takararta na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yana cikin shirin gudanar da yaƙin neman zaɓe a dukkan jihohi 36 na Najeriya da Babban Birnin Tarayya, Abuja, gabanin zaɓen 2027.

Majalisar ta bayyana hakan ne yayin da take s**ar Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan rahotannin cewa ba zai halarci gangamin yaƙin neman zaɓe a dukkan jihohi da kansa ba.

ADC-PCC ta bayyana matakin a matsayin rashin girmamawa ga ’yan Najeriya, tana mai cewa Atiku a shirye yake ya ziyarci jihohi daban-daban domin ganawa da jama’a.

— MIKIYA

17/10/2026

23 Healthcare Projects Facilitated by Senator Ahmad Babba Kaita (Mni) During His Tenure.
May Almighty Allah reward you abundantly, Senator Ahmad Babba Kaita (Mni), Ameen.

Maternity Clinics

Dankum, Baure Local Government
Garni, Zango Local Government
Kawarin Malamai, Zango Local Government
Bojo, Daura Local Government
Gwajo-Gwajo, Mai'adua Local Government
Doguro, Mashi Local Government
Bujawa, Mani Local Government
Duwan, Mani Local Government
Shargalle, Dutsi Local Government
Doro, Bindawa Local Government
Bareruwa, Ingawa Local Government
Magami, Kusada Local Government
Jakiri, Kankia Local Government
Machinjim, Kankia Local Government
PHC Kankia, Kankia Local Government
Jarkuka, Sandamu Local Government

Primary Healthcare Centers (PHC) & Specialized Facilities

Gallu, Mashi Local Government: Level 3 Primary Health Care Centre, equipped with staff quarters and an ambulance.
PHC Dutsi, Dutsi Local Government: Level 2 Primary Health Care Centre, equipped with doctors' quarters.
Jofalawa, Kusada Local Government: Primary Health Care Centre.
MCH Kasanki, Mashi Local Government: The entire hospital was fully renovated and upgraded with modern facilities.
Infectious Disease Hospital, Babbar Ruga Village (Kaita Local Government): A major specialized hospital brought to Katsina State through the relentless efforts of Senator Ahmad Babba Kaita for the benefit of the entire state. It is a facility so advanced and impactful that one truly needs to see it firsthand to fully appreciate its scale and quality.
Ward at Katsina Teaching Hospital: A fully constructed and fully equipped medical ward named after his father and handed over to the hospital management.
Ward at Katsina Teaching Hospital: Another fully constructed and fully equipped medical ward named after his mother and handed over to the hospital management.

Reference / Source Note
Source: Official constituency project records and documentation of infrastructural achievements by Senator Ahmad Babba Kaita (Mni). (Note: If this text was retrieved from a specific public social media post, news outlet, or official press release, please insert the publication date, platform/medium name, and author link here).

✍️ Amb. Abdulhamid Lawal Abdulkadir (Kurfi)

16/10/2026

Kwana biyu kunjini shiru jiki da jinine sai a hankali inamaku fatan Alkhairi koyaushe

Tsohon dan majalisar dattawa Dino Melaye ya bai wa majalisar tarayyar Najeriya wa’adin kwanaki 14 ta ɗauki matakan da za...
16/10/2026

Tsohon dan majalisar dattawa Dino Melaye ya bai wa majalisar tarayyar Najeriya wa’adin kwanaki 14 ta ɗauki matakan da za su tabbatar da sa ido kan ikon Shugaba Bola Tinubu, ko kuma ya jagoranci zanga-zangar gama-gari a harabar majalisar.

Melaye, wanda ke cikin jagororin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja.

Ya zargi Majalisar tarayya ta 10 da gazawa wajen sauke nauyin da kundin tsarin mulki ya ɗora mata na sanya ido kan ayyukan bangaren zartarwa.

Ya kuma soki yadda majalisar ta gudanar da wasu batutuwa da s**a shafi gyaran dokokin zaɓe, dokokin ’yan sanda, dokokin haraji da kuma ayyana dokar ta-baci a Jihar Rivers.

Address

Katsina State Jibiya Local Government
Katsina
1022

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Supporters ALL Nation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category