Barca Kawai

Website
Full tame:FC Barcelona 7 🆚 2 Recing SantanderRaphinha ⚽ ⚽⚽Cancello ⚽ ⚽Yamal ⚽Jesus ⚽
16/09/2026

Full tame:
FC Barcelona 7 🆚 2 Recing Santander

Raphinha ⚽ ⚽⚽
Cancello ⚽ ⚽
Yamal ⚽
Jesus ⚽

Half time:FC Barcelona 4 🆚 1 Racing Santander.Cancello ⚽⚽Raphinha ⚽ ⚽
16/09/2026

Half time:
FC Barcelona 4 🆚 1 Racing Santander.
Cancello ⚽⚽
Raphinha ⚽ ⚽

16/09/2026

Goaaaalllll ⚽
Cancelo 8 minutes

Zubin farko na yan wasan da Barcelona zata fara wasan yau da su 💜💙.Menene hasashenku?
16/09/2026

Zubin farko na yan wasan da Barcelona zata fara wasan yau da su 💜💙.
Menene hasashenku?

Jerin ’yan wasan Barcelona da za su kasance cikin tawagar da za ta kara da Racing. 🔵🔴⚽
16/09/2026

Jerin ’yan wasan Barcelona da za su kasance cikin tawagar da za ta kara da Racing. 🔵🔴⚽

🚨 Lionel Messi zai yi bankwana da tawagar ƙasar Argentina a ranar 6 ga Oktoba.Za a girmama shi ne a lokacin wasan sada z...
15/09/2026

🚨 Lionel Messi zai yi bankwana da tawagar ƙasar Argentina a ranar 6 ga Oktoba.
Za a girmama shi ne a lokacin wasan sada zumunci da za su buga da Benin, a filin wasa na Monumental da ke Buenos Aires. 🥹🇦🇷

🌕🫵🏽 “KUN SAN LAMINE NE MAFI KYAU, KUMA SHI YA KAMATA YA LASHE BALLON D’OR,” in ji Mendes 🔥“Ballon d’Or na Lamine Yamal n...
15/09/2026

🌕🫵🏽 “KUN SAN LAMINE NE MAFI KYAU, KUMA SHI YA KAMATA YA LASHE BALLON D’OR,” in ji Mendes 🔥

“Ballon d’Or na Lamine Yamal ne. Shi ne ya fi cancantar lashe kyautar. Shi ne mafi kyawun ɗan wasa a duniya, kuma ya zarce sauran ’yan wasa da tazara mai yawa… tazara mai matuƙar yawa. Kun san haka,” in ji Mendes.

🇵🇹 Wakilin ’yan wasa ɗan Portugal ɗin ya bayyana a sarari cewa Lamine Yamal ne zabinsa na lashe Ballon d’Or. 🇪🇸🏆

🔵🔴 Anthony Gordon: “Na ɗan wani lokaci, ban yarda cewa batun komawa Barcelona da gaske ba ne. Na gaya wa wakilina cewa: ...
15/09/2026

🔵🔴 Anthony Gordon: “Na ɗan wani lokaci, ban yarda cewa batun komawa Barcelona da gaske ba ne. Na gaya wa wakilina cewa: ‘Eh, eh, to…’ 😒

“Ban nuna sha’awa sosai ba, saboda ban yi tunanin cewa maganar da gaske take ba. Sai daga baya na yi waya da Hansi Flick, kuma a lokacin ne na fahimci cewa lallai batun gaskiya ne!” — in ji shi a wata hira da RAC1. 🔵🔴

🔥 GOBE 🔥🏆 La Liga – Ranar wasa ta 6⚽ FC Barcelona 🆚 Racing Santander⏰ 8:30 🏟 Spotify Camp Nou.
15/09/2026

🔥 GOBE 🔥
🏆 La Liga – Ranar wasa ta 6
⚽ FC Barcelona 🆚 Racing Santander
⏰ 8:30
🏟 Spotify Camp Nou.

15/09/2026

Flash back, Wanda basu san wanene DECO ba, to ku kalli wasansa a Barcelona 💜💔

Address

Katsina
80101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barca Kawai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category