๐๐๐ฎ๐ซ๐๐ง ๐ฅ๐๐๐๐ซ๐๐ง ๐ฐ๐๐ฌ๐๐ง๐ง๐ข
"Zauren Labaran Wasanni shafi ne da ke kawo sahihan labarai na wasanni cikin Hausa, daga kwallon kafa zuwa damben gargajiya da sauran fannonin wasa.
Muna nishaษantar da ku tare da kawo bayanai masu inganci daga gida da waje."
16/08/2025
Mai tsaron ragar Manchester City, Ederson, na tunanin barin kulob ษin, inda yiwuwar komawa Galatasaray ke akwai. Idan hakan ta faru, City za ta yi yunฦurin ษaukar mai tsaron ragar Paris Saint-Germain, Gianluigi Donnarumma." โ
16/08/2025
Manchester United sun sanya Adam Wharton a matsayin ษan wasa madadin idan har ba su samu Carlos Baleba ba. Crystal Palace na ฦiyasta ษan wasan tsakiyar Ingila a kusan fam miliyan 70."
16/08/2025
๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Newcastle na neman kawo ฦarshen rikicin da ke kewaye da Alexander Isak.
Liverpool kuma na shirin mika tayin ยฃ120M domin ษaukar ษan wasan gaba na Sweden. ๐ธ๐ช
16/08/2025
๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Chelsea sun kusa kammala duk shirye-shirye don ษaukar Xavi Simons, sai dai suna jiran a tabbatar da tafiyar Christopher Nkunku kafin su ci gaba.
16/08/2025
๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Borussia Dortmund ta mika tayin aro tare da zabin siye daga Manchester City domin Claudio Echeverri.
Yanzu haka yana da tayoyi da dama a gabansa ciki har da daga Girona.
16/08/2025
๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Barcelona ta fara tuntubar wakilan Ibrahima Konatรฉ, kuma ษan wasan ya bayyana a fili cewa yana shirye ya koma buga wasa a babbar ฦungiyar Spain.
16/08/2025
๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Manchester United sun mai da hankali kan kyaftin ษin Sporting, Morten Hjulmand.
Ana ganin akwai yiwuwar ya ฦaura a wannan bazarar.
Labaran wasanni
16/08/2025
๐จ๐ฃ ๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐: Nottingham Forest na ฦoฦarin sayen Rico Lewis daga Man City! Yarjejeniyar tana kan hanya ๐ฎ
Man City na iya barinsa ya tafi akan kuษi ยฃ30m. ๐๐พ๐โโ๏ธ
16/08/2025
๐จ๐จ ๐๐๐๐๐๐-๐๐๐๐! Enzo Maresca: โEh, Jackson na iya barin ฦungiya. Ba zai kasance tare da โyan wasanmu yanzu ba.โ โ๐ป
16/08/2025
๐จ๐๐ ๐๐
๐
๐๐๐๐๐: Kingsley Coman ya koma Al Nassr a Saudiyya, zai buga tare da Cristiano Ronaldo! ๐ธ๐ฆ
Click here to claim your Sponsored Listing.