Hon Isyaku A Yusha'u Romo

Call Contact the business

Hon Isyaku A Yusha'u Romo We Nigerians Need A Good Leader Where Ever He Is From, We Better Keep Trabalism Aside.

Saboda gudunmawar da El-rufa'i ya bayar wajen nasarar APC bai kamata Tinubu da mutanensa su yi masa haka ba - Buba Galad...
04/10/2026

Saboda gudunmawar da El-rufa'i ya bayar wajen nasarar APC bai kamata Tinubu da mutanensa su yi masa haka ba - Buba Galadima

Maimaita zaben fitar da gwanina da aka yi na takarar gwamnan Gombe ya zamar mana alheri - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami
04/10/2026

Maimaita zaben fitar da gwanina da aka yi na takarar gwamnan Gombe ya zamar mana alheri - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami

Da Ikon Allah Bauchi State Hon Shehu Buba Kafin Allah
04/10/2026

Da Ikon Allah Bauchi State Hon Shehu Buba Kafin Allah

Da Ikon Allah Zakayi Shugaban Nigeria nan Da Wasu Yan Lokuta Professor Isa Ali Pantami 🙌
04/10/2026

Da Ikon Allah Zakayi Shugaban Nigeria nan Da Wasu Yan Lokuta Professor Isa Ali Pantami 🙌

Kano Ta Arewa Assalamu Alaikum 🙌
04/10/2026

Kano Ta Arewa Assalamu Alaikum 🙌

Kai Ne Sarki Akano Sanusi Lamido Sanusi
04/10/2026

Kai Ne Sarki Akano
Sanusi Lamido Sanusi

Da Dumi Dumi: Ni Bance a Zabi Jam Iyyar APC ba a 2027, Dg Campaign Hon Abdulaziz Yari yakawo Mana ziyara Domin girmamawa...
03/10/2026

Da Dumi Dumi: Ni Bance a Zabi Jam Iyyar APC ba a 2027, Dg Campaign Hon Abdulaziz Yari yakawo Mana ziyara Domin girmamawa,

Mun Tarbesu Kuma Shugaba Yayi Musu nasiha suji Tsoron Allah, ya Kuma Fada Musu Idan har Sunyi Abinda Talakawa Zasu Zabesu a Karo na biyu to Basai Kungiyar Izala ma tace a Zabesu ba,

Don Haka Àddinin Musulunci ba Abin a Siyasantar Dashi bane~ Inji SHEIK Kabiru Gombe

Daga: Mustapha Takalmawa Tsafe.

02/10/2026
01/10/2026

Tabbas muna cikin wani Yanayi na Rashin Sani Dadin Damakwaradiyya A wannan GARI NA MU na ROMO , . Ba abinda ya rage mana a yanzu na zabi ba wannan Matakin ba Duba da kiraye kirayen Mahukunnan Wannan Yanki K**a daga Kan KANSILA CHAIRMAN REPS SENATOR GOVERNOR

Kai har Shugaban Kasa ma da yana Sauraron mu zai jimu amma Shiru kake ji gami da wa zai kula da abinda muke bu kata ayi mana ko 50 bisa 100 ne amma ya gagara . ALLAH KANA GANI ALLAH KAI MANA MAGANIN WANNAN MATSATSTSALUN DA SUKE DAMUN MU NA WANNAN GARI NA ROMO , BAGWAI , KANO .

Mai martaba sarkin kano Khalifa Dr Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi  II CON  PhD yadawo gida kanon dabo bayan kwashe kwana...
30/09/2026

Mai martaba sarkin kano Khalifa Dr Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi II CON PhD yadawo gida kanon dabo bayan kwashe kwanaki a kasar America🇺🇸 inda yasa halartar taron majalisar Dinkin Duniya.

Dubban masoya mai martaba sarkin kano ne s**a futo domin tarbar sarki.

Allah yakarawa sarki lafiya Da imani, Allah yabar Sarki da Masoyansa cikin Aminci Allahumma Ameen.🤲✊️🥰📸


Address

Romo Kofar Arewa
Kogi

Telephone

+2349076998468

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Isyaku A Yusha'u Romo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon Isyaku A Yusha'u Romo:

Shortcuts

Share