20/05/2026
๐จ Da DUMI DUMI: Emiliano Martinez ya cinye duk wani Final daya buga a tarihin rayuwar sa! ๐คฏ๐งค
โก๏ธ 2020 ๐ FA Cup
โก๏ธ 2020 ๐ Community Shield
โก๏ธ 2021 ๐ Copa Amรฉrica
โก๏ธ 2022 ๐ World Cup
โก๏ธ 2022 ๐ Finalissima
โก๏ธ 2024 ๐ Copa Amรฉrica
โก๏ธ 2026 ๐ Europa League
๐/๐: ABIN MAMAKI โ
20/05/2026
Aston Villa sun lashe gasar UEFA Europa League
20/05/2026
๐จ DA DUMI DUMI: Kwangilar Josรฉ Mourinho da Real za ta kasance na SHEKARU UKU, har zuwa YUNI 2029 ๐ค๐
๐ Mourinho da lauyoyin kulob ษin sun amince da ฦarin shekarar da aka saka a yarjejeniyar.
๐ฐ Za a biya Benfica kuษin sakin kwantiragi na โฌ3m domin kammala komai.
โ๐ผ๐ต๐น NAN MU KAI, AN TABBATAR!
20/05/2026
๐จ Enzo Maresca akan Pep Guardiola:
"Kwallon kafa ta chanja a England saboda Pep. Kwallon kafa ta chanja a Spain saboda Pep. Kwallon kafa ta chanja a Germany saboda ๐๐๐ฉ!" ๐
"Shi mai abin mamaki ne, shine na daya." ๐
20/05/2026
๐จ Xabi Alonso ya bayyana mutane ๐ a matsayin wadanda baza'a tabasu baโ๐ฎ๐ง๐ญ๐จ๐ฎ๐๐ก๐๐๐ฅ๐โ a Chelsea, ya tsara yin aiki da su:
โ
Reece James
โ
Marc Cucurella
โ
Moisรฉs Caicedo
โ
Tosin Adarabioyo
โ
Enzo Fernรกndez
LOCACIN XAVI ALONSO YA SOMA๐ช๐ธ๐
20/05/2026
KUDIN DA BIYAR DIN FARKO NA LA LIGA ZASU SAMU 2025/26 โ ๐ฐ
โข ๐ฅ โฌ๐๐.๐๐๐ โ Barcelona
โข ๐ฅ โฌ๐๐.๐๐๐ โ Real Madrid
โข ๐ฅ โฌ๐๐.๐๐๐ โ Atlรฉtico Madrid or Villarreal
โข 4th โ โฌ๐๐.๐๐๐ โ Atlรฉtico Madrid or Villarreal
โข 5th โ โฌ๐๐.๐๐๐ โ Real Betis
20/05/2026
๐ฒ Arsenal ta gaggauta sauya bayanin Instagram bio ษinta nan take bayan anyi busar ฦarshe! ๐โค๏ธ
๐๐๐ ๐๐๐ฆ๐ข๐ง๐ฌ ษin ba sa ษata lokaci ko kaษan!
19/05/2026
A HUKUMANCE: Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal sun lqshe gasar Premier League ta kasar England
19/05/2026
A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Caraรงao kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup
19/05/2026
A HUKUMANCE: Jerin yan wasan da zasu wakilci kasar Austria kenan a gasar cin kofin Duniya ta FIFA World Cup