Barça Hausa 24/7

Website

Barça Hausa 24/7 Barka da zuwa Shafin mu na Barca Hausa 24/7 shafin da yake Kawo maku labaran Barcelona a harshen Hausa 🙏🥰❤️🇳🇬✅

Atisayen Barcelona na Yau 💜❤️❤️✅
21/10/2026

Atisayen Barcelona na Yau 💜❤️❤️✅

Kokarin Yan wasannin Mu a wasan Mu da PSG Jiya shin wanne Dan wasa ne yafi Burgeka Sannan kuma yafi baka haushi nide Wan...
21/10/2026

Kokarin Yan wasannin Mu a wasan Mu da PSG Jiya shin wanne Dan wasa ne yafi Burgeka Sannan kuma yafi baka haushi nide Wanda yafi Burgeni Pedri Domun ya Buga wasa Mai kyau wanda yafi Bani haushi Hansi Flick Domun shine yaci mu a Wasan 😭🤕 ku bayyana mana naku Raayin?

ya kuke tunani game da yadda Anthony Gordon ya taka leda a wasan yau da mukayi da PSG?
20/10/2026

ya kuke tunani game da yadda Anthony Gordon ya taka leda a wasan yau da mukayi da PSG?

🎙️ Raphinha:"Gaskiyar magana ita ce, mun san cewa hakan na iya faruwa."A ƙarshe dai, muna fuskantar ƙungiyar da ta lashe...
20/10/2026

🎙️ Raphinha:

"Gaskiyar magana ita ce, mun san cewa hakan na iya faruwa.

"A ƙarshe dai, muna fuskantar ƙungiyar da ta lashe kofin zakarun Turai sau biyu a jere, kuma muna buga wasa ne a gabanta, a filin wasanta.

"Kuma a fili yake cewa ƙungiya ce mai ƙarfi sosai.

"Tabbas, muna son barin nan da nasara ko ma da maki ɗaya, amma babu komai.

"Irin waɗannan abubuwa suna faruwa ne idan lokacinsu ya yi."

🎙️ Hansi Flick:"PSG sun nuna cewa sun fi mu ƙwarewa. Mun koyi abubuwa da yawa daga wannan wasan."Ba ina neman uzuri ba n...
20/10/2026

🎙️ Hansi Flick:

"PSG sun nuna cewa sun fi mu ƙwarewa. Mun koyi abubuwa da yawa daga wannan wasan.

"Ba ina neman uzuri ba ne, amma shirinmu na tunkarar wannan wasa bayan wasan Sevilla bai kasance mafi kyau ba." 🔵🔴

Dan wasa Joao Cancelo shine Wanda yafi Kowa mafi karamin Rating wato Rashin kokari a wasan Yau 😭
20/10/2026

Dan wasa Joao Cancelo shine Wanda yafi Kowa mafi karamin Rating wato Rashin kokari a wasan Yau 😭

Golan mu Joan Garcia yayi Saving 10 a wasan Mu da PSG 🔥
20/10/2026

Golan mu Joan Garcia yayi Saving 10 a wasan Mu da PSG 🔥

Rashin Nasara a karon Farkon a wannan kakar FC Barcelona yayi Rashin Nasarar 😭🇪🇦🇪🇦💜❤️😭 shin Mai zaku ce laifin Hansi Fli...
20/10/2026

Rashin Nasara a karon Farkon a wannan kakar FC Barcelona yayi Rashin Nasarar 😭🇪🇦🇪🇦💜❤️😭 shin Mai zaku ce laifin Hansi Flick ne Kokuma Laifin Yan wasan Barcelona?

Ina fata ka goge wannan kuskure da kayi idan an dawo Lamine 🙅🏾‍♂️a wannan wasan Dan wasa Lamine Yamal da Zaral anbashi B...
20/10/2026

Ina fata ka goge wannan kuskure da kayi idan an dawo Lamine 🙅🏾‍♂️

a wannan wasan Dan wasa Lamine Yamal da Zaral anbashi Ball bayar wa yake ga Yan wasannin PSG Wanda haka ne yasa suke Samun damar Kai mana manyan hare hare masu hatsari baka shi kadai ba Yan wasannin Mu da yawa rasa kwallaye suke a wannan wasan Idan an Basu shin kuna ganin Hansi Flick zai gyara wannan matsalan a second half kuwa?

Yan Amana shin Mai zaku ce Wanne canji ne kuke ganin yakamata Hansi Flick yayi a  Second Half Domun Barcelona ta fara sa...
20/10/2026

Yan Amana shin Mai zaku ce Wanne canji ne kuke ganin yakamata Hansi Flick yayi a Second Half Domun Barcelona ta fara samun Nasarar zura kwallaye?

Address

Lagos
100001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barça Hausa 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category