Ronald Araujo wining goals 2-1 girona
゚viralシalシ
Fangen Wasannin Ƙwallon Ƙafa
Zamu ringa kawo muku labaran wasanni
Lamine yama
゚viralシalシ
I gained 13 followers, created 37 posts and received 727 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉
Lamine yama & farming lopez
゚viralシalシ
RAPINHA & LAMINE YAMAL
゚viralシalシ
15/10/2025
🗣️ Raphinha: "Na ji matukar damuwa lokacin da tayin Saudiyya ya zo, domin wannan tayin da zai warware abubuwa da yawa a rayuwata, kuma da zai tabbatar da makomar iyayena, dana, da kuma mutane da yawa na kusa da ni."
"Don haka a zahiri, nayi tunanin tafiya, kuma na ji da gaske yana iya zama lokacin da ya dace da zan tafi."
"Amma da zuwan sabon kocin, mun fara magana ta wayar tarho, sannan muka yi magana kai tsaye, kuma ya yi nasarar shawo kan in ci gaba da zama. An yi sa'a, ya yi."
Lamine yamal
゚viralシalシ
Lamine yamal & devis vill
゚viralシalシ
14/10/2025
Barau FC za ta buga wasa da Kano Pillars ba tare da magoya baya*
Hukumar shirya gasar firimiya ta Najeriya mai daraja ta farko (NPFL) ta bayyana cewa wasan mako na 9 tsakanin Barau FC da Kano Pillars, wanda za'a fafata a ranar Lahadi mai zuwa ba tare da magoya baya ba.
A cikin wata takarda da Babban Jami’in Gudanarwa na NPFL, Davidson Owumi, ya sanya hannu hukumar ta bayyana cewa an ɗauki wannan mataki ne saboda dalilai na tsaro.
Sanarwar ta ƙara da cewa wasu mutane kaɗai za a bari su shiga filin wasan wanda s**a hada da alkalai wasa jami’an hukumar ƙwallon ƙafa ta jiha, ‘yan jarida da aka ba izini, da jami’an tsaro.
Jimillar mutane ɗari da ashirin (120) ne kawai ake tsammanin za su kasance a cikin filin wasan, haka kuma hukumar ta kara tabbatar da cewa ba za a bari masu kallo, magoya baya, ko kuma duk wani mutum da ba shi da izini ya shiga kallon wasanba.
Tuni dai kungiyar kwallon kafa ta Barau FC ta amince da wannan mataki na hukumar ta NPFL, duk kuwa tun da fari taso a bari magoya baya su shiga cikin filin wasan na Sani Abacha dake kofar mata domin kallon wasan kai tsaye.
Zadai a fafata wasan mako na 9 tsakanin Barau FC da Kano Pillars a ranar Lahadi, 19 ga Oktoba 2025, da ƙarfe 4:00 na yamma, a Filin wasa na Sani Abacha, Kofar Mata.
Pedri González
13/10/2025
Lamine yamal.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Lagos