Barcelona hausa fans

Barcelona hausa fans

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barcelona hausa fans, Football Stadium, Maiduguri.

23/05/2026

Luis Enrique: "Barcelona ce ta ba ni damar koci lokacin da ni ba kowa bane."

❍ Fagen Wasanni

23/05/2026

🚨✅ Neymar ya sanya rigar Fermín López domin nuna goyon baya gare shi bayan raunin da ya samu da kuma rasa buga World Cup. ❤️🥺

Wannan ba ƙaramin abu ne… amma yana nuna girman soyayya da haɗin kai a ƙwallo. 🌍💙❤️

Daga ɗaya tauraro zuwa wani tauraro. Neymar ya nuna cewa yana tare da Fermín a wannan lokaci mai wahala. 🙏✨

Fermín ya yi babban ƙoƙari duk kakar wasa, kuma babu shakka zai dawo da ƙarfi fiye da da. 🔥

Ƙwallo fa ba kawai wasa ba ne. Wani lokaci iyali ne. ❤️

13/05/2026

A Hukumance: Jerin ƴan wasan farko Xi na Barcelona a wasan da za su fafata da Alaves da misalin ƙarfe 8:00pm.

10/05/2026

Barcelona ba ta taba lashe gasar La Liga a hukumance akan Real Madrid a El Clasico ba.

Idan ta doke Real Madrid ko kuma s**a tashi Canjaras, zai zama karo na farko da kungiyar ta Barcelona ta lashe gasar akan Real Madrid a tarihi.

❍ Fagen Wasanni

02/05/2026

🚨 Barcelona ta sanar da wakilin Álex Remiro aniyarta ta ta ɗaukar shi. 🔵🔴

⏳ Har yanzu ba a tabbatar ba ko hakan zai faru a bazarar shekara mai zuwa ko kuma a matsayin ɗan wasa kyauta a bazarar 2027.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Maiduguri