Saabow feezy

Saabow feezy Masha Allah

KANA SON NASARA ?1 Bar kashe kudi  akan bu mara amfani , ka koya adanawa.2 Bar mutanen dake ja ka baya , kewaye kanka da...
12/11/2025

KANA SON NASARA ?

1 Bar kashe kudi akan bu mara amfani , ka koya adanawa.

2 Bar mutanen dake ja ka baya , kewaye kanka da masu hangen nesa
Da Kuma hikima .

3 Bar jinkiri , fara yau, ko da karami ne.

4 Bar rashin koyo , koyon sabbin abubuwa yana bude kofar dama.

5 Bar tsoron kasada , gwada abubuwa cikin hikima.

6 Bar rashin tsari da manufa , ka tsara rayuwar ka cikin tsari da hangen nesa .

7 Bar bata lokac akan abun da bashi da amfani i , lokacin ka yana da daraja.

Ka daina waɗannan yau, ka ga yadda arziki da nasara ke zuwa maka

Saabow

DOGARO GA ALLAH SHINE KARIYARKA MAFI GIRMA:Kada ka bari kuɗi, ko matsayi ya sa ka manta da Ubangijinka.1. Sallah A Lokac...
12/11/2025

DOGARO GA ALLAH SHINE KARIYARKA MAFI GIRMA:

Kada ka bari kuɗi, ko matsayi ya sa ka manta da Ubangijinka.

1. Sallah A Lokaci: Ka kula da sallah a kan lokaci. Wannan shine tushen zaman lafiya.

2. Istighfari: Yawan neman gafara yana buɗe kofofin arziki da kwanciyar hankali.

3. Ba Da Sadaka: Ka sanya al'ada ta ba da sadaka. Sadaka tana janyo ƙarin albarka.

Ibada mai kyau zata sanya ka mai ƙarfi a cikin zuciya. Idan har ka gyara tsakaninka da Ubangijinka, babu wani abu da zai tsorata ka a duniya. Ka kula da ɓangaren ruhin ka.

by Saabow Mai Madrid

Ya ɗauke ni dogon lokaci  ina faɗuwa ina tashi kafin na gane waɗannan darussan. Ka dauke su da mahimmanci.Na farko, babu...
12/11/2025

Ya ɗauke ni dogon lokaci ina faɗuwa ina tashi kafin na gane waɗannan darussan. Ka dauke su da mahimmanci.

Na farko, babu wanda ya damu da kai kamar kanka.
Na biyu, maganar mutane iska ce.
Na uku, idan ba ka gina burinka ba, za ka gina na wani.

Ka riƙe waɗannan. Za su cece ka daga ɓata lokaci da cizon yatsa Dan'uwa.

by Saabow Mai Madrid

06/10/2025
🦂 scopion
06/10/2025

🦂 scopion

Hmm
06/10/2025

Hmm

📖 Tarihin Qaqa’u bn ‘Amru (Part 1)🌙 Matashin da ba a san shi baA zamanin jahiliyya kafin Musulunci ya karɓi karfi, akwai...
06/10/2025

📖 Tarihin Qaqa’u bn ‘Amru (Part 1)

🌙 Matashin da ba a san shi ba
A zamanin jahiliyya kafin Musulunci ya karɓi karfi, akwai wani saurayi daga cikin kabilar Banu Tamim – Qaqa’u bn ‘Amru At-Tamimi.
Ba shi da suna kamar sauran jarumai irin su Khalid bn Walid ko Ali bn Abi Talib. Amma akwai abu guda da yake da shi – jarumta da ƙoƙarin kare mutunci.

Lokacin da Musulunci ya fara, Qaqa’u ya shiga cikin sahabbai masu bin Annabi ﷺ da aminci. Ba a cika jin sunansa ba a farkon, amma ƙaddara ta nufa cewa shi ne zai zama sabon tauraro a fagen yaƙi.

⚔️ Ƙarfin zuciya
An ce shi mutum ne mai ƙarfin zuciya fiye da yawan magana. Ba ya tsayawa da faɗa-fɗa, amma idan aka shiga fagen yaƙi, sai ka ga shi kamar dakarun mutum ɗari.

Khalid bn Walid ya taba cewa:

> “Dakarun Musulmi dubu ɗaya ba su Kai ƙarfin sa shi kadae ba

Wannan magana ta fito ne daga jarumin da duniya ta san shi, sai ka ga yadda Qaqa’u ya ke da daraja.

✨ Darasi daga wannan ɓangaren:
Wani lokacin ba ka buƙatar suna a duniya kafin ka fara aiki. Aikin ka shi ne zai gina sunan ka.

Wannan wata mata ce da ta je loji da wani saurayin ta sai ga mijin ta ya shigo login. sai ta shiga friji ta ɓoye.saurayi...
04/10/2025

Wannan wata mata ce da ta je loji da wani saurayin ta sai ga mijin ta ya shigo login. sai ta shiga friji ta ɓoye.saurayin ta kuma ya fita ya gudu🏃🏃 toh asai frijin mai kulle kan sa ne🔒 sai ya kulle kan sa 🔒kwana biyar ba a bude ba kuma kullum akwai wutar nefa💡🏮 kwana na shida aka buɗe aka same ta a daskare haka 😩 wani addu'a zaka yi mata 🙏🙏

yaw iskanci za,ayi a gidannan maza kucire gajerun wandu nanku😉😉
02/10/2025

yaw iskanci za,ayi a gidannan maza kucire gajerun wandu nanku😉😉

Address

Konan Kuka Street Jalingo Road
Mayo Belwa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saabow feezy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share