28/09/2026
Joao Felix game da batun komawa Turai:"Ina matukar farin ciki a Al Nassr, amma ina tunanin KOMAWA TURAI, ko da yake watakila ba nan take ba
"Ban sani ba ko hakan zai faru ne a karshen wannan kakar ko kuma a karshen kakar wasa mai zuwa, amma ina son komawa Turai, in sake buga gasar Champions League
"Buga kwallo a Turai yana ba ka KARIN KWARIN GWIWA—musamman buga gasar Champions League da kuma fafatawa da kungiyoyin da s**a FI KOWANNE KYAU a duniya"