ARFAT G

ARFAT  G

Share

If you want to be a professional footballer try and massage me

Profile pictures 06/07/2022

πŸ€πŸ€ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyaraπŸ€πŸ€πŸ€

🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿

🌹🌹Bayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi πŸ˜€πŸ˜€,,,,🌹🌹,

🌺🌺Sai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushiπŸ˜€πŸ˜€, 🌺🌺🌺🌺🌺

πŸ’πŸ’πŸ’Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, πŸ’πŸ’πŸ’

🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸

πŸ„πŸ„πŸ„Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina neπŸ„πŸ„πŸ„

🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼

🌻🌻🌻Sai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

🌴🌴🌴Sai s**a ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁

❀❀❀Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀

🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane🌺🌺🌺

******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.

❀❀ ❀❀❀
idan harkaji dadiπŸ˜† aranka to don Allah katura zuwa group 10

03/07/2022

If you want to be a professional footballer like neymar please massage me

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Yola?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Yola