Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aminu Ibrahim, Fadimatu Zahra Naseer, Abduljaleel Idrees
Tijjanicisse7
My fans happiness is my concern
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdullahi Sani, Khalifa Nasiru
BAYE international
07/04/2023
Nurul lãhi, lã liman lã ďa'ata lahu
Ku riqa mana Niassss in mun faďa mu jaddada.
:s fatahi
Niassss♥♥
Babu wani nau'i na ibada dazai kaika qololuwar matsayi sama da Soyayyar ma'aiki (S. A. W)
Ko wacce irin ibadace.
14/10/2022
Barka da Juma'a yanuwa da abokai na arziqi.
Mumatsa lamba wurin nuna Soyayyarmu a wurin jakãdan Allah. Domin shine tasirin rayuwarmu gaba dayanta. Muyi masa Salatil marar qidãyã. Allah tabbatar damu kan daidai Kuma katabbatar min da murmushin fuskata
11/10/2022
Muyi wa Sayyiduna RasululLah Maulidi ta hanyar tsaftace tarurrukanmu na Maulid daga abubuwan da Sharia ta hana
Muyi wa Sayyiduna RasululLah Maulidi ta hanyar rashin waiwayen masu zaginmu lokacin da muke murnar Maulid
Muyi wa Sayyiduna RasululLah Maulid ta hanyar rufewa shaiɗan duk ƙofofinda yake ƙoƙarin buɗewa na cusa gaba da ƙiyayya tsakanin al'ummar Manzon Allah
SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Dogon Bauchi S/gari Zaria
Zaria