AMNR Tijjani GANDU

AMNR Tijjani GANDU

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AMNR Tijjani GANDU, Sport & recreation, Kaduna, Zaria.

Photos from AMNR Tijjani GANDU's post 14/05/2026

Idan kana son Allah Ya gaggauta biyan buƙatarka, to ka yi wani aikin alheri, kamar sadaka, sa'an nan ka yi tawassali da shi ga Allah wajen neman buƙatarka.

Wani malami ya ce:
“Idan ka yi addu’a, kamar ka yi jifa da tsakuwa ne. Amma idan ka haɗa addu’ar da aikin alheri, to kamar ka sanya tsakuwar a cikin danƙo ne sa'an nan ka harba.”

Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:

﴿إِلَيْهِ يَصْعَدُ الْكَلِمُ الطَّيِّبُ وَالْعَمَلُ الصَّالِحُ يَرْفَعُهُ﴾

“Gare Shi kalma mai daɗi (addu’a) take hawa, kuma aiki na ƙwarai shi ne yake ɗaukaka ta.”

11/05/2026

Alƙur'ani Shi ne littafi ɗaya tilo a duniyar nan wanda duk lokacin da ka karanta shiS, sai ka ƙara ilmi da hikima da imani, duk lokacin da ka yi tunani da nazari kan ma'anoninSa, sai ka ƙara samun ilmomi na rayuwa da sanin ɗabi'ar mutane da hikimomi, da samun natsuwa da kwanciyar hankali, bayan lada da ake rubuta masa kan kowane harafi da ka karanta. Ka ware wani lokaci a rayuwarka na musamman domin karatun Alƙur'ani, koda ta wayar hannunka ne. A nan ne za ka ƙara gane cewa "duk wata inuwa in ba ta Alƙur'ani ba, rana ce".

08/05/2026
08/05/2026

NDC

JAGORA KAFARKA KAFARMU MADUGU

06/05/2026

Masoya prof. Ali isah Ibrahim Fantami Sakon ku ya sauka🎶

04/05/2026

OGAH MUN AMSA KIRA

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kaduna
Zaria