22/06/2023
Nacho ya sabunta kwantaraginsa da kungiyar kwallo ta Real Madrid har zuwa 2024.
Nacho zai zama sabon captain din kungiyar a kakar wasa mai kamawa bayan tafiyar Karim Benzima.
Información de contacto, mapa y direcciones, formulario de contacto, horario de apertura, servicios, puntuaciones, fotos, videos y anuncios de Duniyar kwallon kafa, Deportes, Madrid.
22/06/2023
Nacho ya sabunta kwantaraginsa da kungiyar kwallo ta Real Madrid har zuwa 2024.
Nacho zai zama sabon captain din kungiyar a kakar wasa mai kamawa bayan tafiyar Karim Benzima.
22/06/2023
Kungiyar Alnasr na gab da daukar dan wasan Croatia wanda ke buga wasa a kungiyar inter Milan Brozovic.
21/06/2023
Hotunan yan wasa Hudu na Chelsea da zasu bar kungiyar zuwa Saudi Arabia.
21/06/2023
Kungiyar kwallo ta Alnasr wacce ke Saudi Arabia ta shirya tsaf don dauko dan wasa Hakim ziyech daga kungiyar Chelsea.
Rattaba hannu kawai ake jira daga bangaren dan wasan.
Wannan na nufin akwai yiwuwar dan wasan zai bugawa Alnasr kwallo tare da cristiano Ronaldo a kakar wasa mai kamawa.
21/06/2023
Gondugan zai bugawa Barcelona wasa a kakar wasa mai zuwa.
Dan wasan da a da shine kaftin din kungiyar Manchester city ya rattaba hannu akan kwantaragin shekara biyu tsakaninshi da kungiyar Barcelona ta Spain a yau dinnan.
21/06/2023
A daren jiya Talata kungiyar wasa ta Ittihad wacce take a Saudi Arabia ta tabbatar da siyan dan wasan gaba na faransa N'golo Kante akan zunzurutun kudi £200m a kwantaragin da s**a kulla zuwa 2026.
21/06/2023
Ronaldo ya kafa tarihin zama dan wasa na farko daya bugawa kungiyar kasa da kasa wasanni 200.
21/06/2023
Cristiano Ronaldo ya bugawa kungiyar wasan kasar Portugal wasa na dari biyu a tarihi, wanda shine mafi yawan wasa da wani dan wasa ya taba bugawa wata kungiyar kasa da kasa.
Kuma dan wasan ya zirawa kungiyar kwallaye 123 a cikin wadannan wasannin daya buga.
21/06/2023
Ɗan ƙwallon Ghana Asamoah Gyan ya sanar da jingine takalmansa bayan shekara 20 yana sana'ar taka leda a matakin ƙwararru.
Gyan ya yi ritaya a matsayin ɗan ƙwallon da ya fi ci wa Ghana ƙwallo (51) cikin wasa 109 a tarihi.
Da me za ku fi tunawa da ɗan wasan?
14/05/2023
Jadawalin Laliga bayan Barcelona ta lashe gasar.
14/05/2023
Xabi yaci gasar Laliga sau 8 a matsalin Dan wasa, yanxu Kuma ya lashe gasar a karon farko a matsayin manager.