Fasahar Kwallo

Fasahar Kwallo Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Fasahar Kwallo, Stade de football américain, Dan Issa.

Ferran Torres Yakima kungiyar psg daga kungiyar FC Barcelona deal 🤝 done ✅ komi yakamala zuwa gobe zaije yayi gwajin laf...
13/08/2026

Ferran Torres Yakima kungiyar psg daga kungiyar FC Barcelona deal 🤝 done ✅ komi yakamala zuwa gobe zaije yayi gwajin lafiya 😍

🚨| 𝐉𝐔𝐒𝐓 𝐈𝐍: Barça are considering Aymeric Laporte as a replacement for Ronald Araújo, with Deco already studying the pot...
10/08/2026

🚨| 𝐉𝐔𝐒𝐓 𝐈𝐍: Barça are considering Aymeric Laporte as a replacement for Ronald Araújo, with Deco already studying the potential operation.

— COPE 🥇

🚨 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐖𝐄 𝐆𝐎! BARCELONA 𝐀𝐆𝐑𝐄𝐄 𝐃𝐄𝐀𝐋 𝐓𝐎 𝐒𝐈𝐆𝐍 RODRI 𝐅𝐑𝐎𝐌 MAN CITY🔵🔴💣👀
10/08/2026

🚨 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐖𝐄 𝐆𝐎! BARCELONA 𝐀𝐆𝐑𝐄𝐄 𝐃𝐄𝐀𝐋 𝐓𝐎 𝐒𝐈𝐆𝐍 RODRI 𝐅𝐑𝐎𝐌 MAN CITY🔵🔴💣👀

Akwai wasu labarai labarai Dake nuni dacewa kylien Mbappe Baya tunta abokan wasanshi basa Jindadin taka leda dashi harma...
05/05/2026

Akwai wasu labarai labarai Dake nuni dacewa kylien Mbappe Baya tunta abokan wasanshi basa Jindadin taka leda dashi harma cikin dakin Sanya tufafi na Yan wasa Hakan yashafi team din baki daya harma yasa shugaban team din bazai halarci wasan hamayaba na elcassico

pop suit

Kylian Mbappé na kara zama kacal (isolated) a Real Madrid, a cewar rahoton L'Équipe. 'Yan wasa da yawa na ganin yana sam...
05/05/2026

Kylian Mbappé na kara zama kacal (isolated) a Real Madrid, a cewar rahoton L'Équipe. 'Yan wasa da yawa na ganin yana samun kebabbun gata (special privileges).Ga takaitaccen bayanin labarin a Hausa:Keɓewa: Ana zargin Mbappé yana mu'amala ne kawai da 'yan wasan kasar Faransa a cikin kungiyar.Rashin Da'a: An rahoto cewa yana nuna halin ko-in-kula (dismissive) ga ma'aikatan kungiyar lokacin horo, da kuma zuwa jinkirin minti 40 a wajen cin abinci na 'yan wasa.Jinkiri: Hotunan saukarsa a Madrid minti 12 kacal kafin fara wasan Espanyol sun kara dagula yanayin.Fushin Kungiya: Akwai bacin rai a cikin kulob din saboda rashin damuwarsa da yadda hakan ke bata wa kansa suna.Wannan yanayi na nuna rashin jituwa tsakaninsa da wasu 'yan wasa, lamarin da ka iya shafar hadin kan kungiyar.

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Achraf Hakimi's agent Alejandro Camano, told to Win Win All Sports: "There is NO POSSIBILITY of him leaving ...
26/03/2026

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Achraf Hakimi's agent Alejandro Camano, told to Win Win All Sports: "There is NO POSSIBILITY of him leaving PSG." 💣

"He is very happy at the club and wants to win the Champions League for the SECOND TIME. He also wants to take the team as far as possible." 🏆

𝑪𝒍𝒆𝒂𝒓 𝒔𝒕𝒂𝒕𝒆𝒎𝒆𝒏𝒕. 👀

Matan Barcelona sunyiwa matan Madrid jibge 6g
26/03/2026

Matan Barcelona sunyiwa matan Madrid jibge 6g

Adresse

Dan Issa

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Fasahar Kwallo publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager