The Special Real Jib Son

The Special Real Jib Son

Partager

Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de The Special Real Jib Son, Sports et loisirs, Diffa doubai, Diffa.

15/12/2023

Real Madrid zata nemi bude tattaunawa da Kylian Mbappé a watan Janairu, saidai idan aka Gaza cimma matsaya kungiyar zata koma domin maida hankali akan Erling Haaland.(Diario Sport)

Transfer News Hausa

15/12/2023

🚨 Endrick zai tashi daga kasar amurka zuwa birnin Madrid a daren Yau, matashin dan wasan zai shafe hutunsa a birnin Madrid bayan da aka kammala League din kasar Brazil.

Endrick zai kasance a filin wasa Na Santiago a karawar Madrid da Villarreal a wannan makon domin kallon wasan.

Har Ila Yau Endrick ze kai ziyara filin daukar horo na Madrid Valdebebas domin Ganawa da yen wasan.

Sannan kuma zai Gana da shugaban kungiyar Florentino Perez.

Endrick zai dawo Real Madrid a Watan July shekarar 2024.

Transfer News Hausaa

09/08/2023

Cristiano Ronaldo sanye da riga Jallabiya, ya zaka kwatanta kyawun da tayi masa 1/10

09/08/2023

Iker Casillas:

"Wata rana zan ba wa 'ya'yana labari kuma in fara da cewa, a wani lokaci an samu wani dan wasa a zamanin mu Cristiano Ronaldo."

© Fagen wasanni

Vous voulez que votre entreprise soit Gym la plus cotée à Diffa ?

Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Emplacement

Téléphone

Site Web

Adresse


Diffa Doubai
Diffa