01/01/2021
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
DAGA Datti Assalafiy
Ƴan uwa Musulmi ku sanya babban Malamin Musulunci Sheikh Dr. Abubakar Giro Argungu cikin addu'ah.
Allah Ya jarrabeshi da matsanancin rashin lafiya, yanzu haka an kwantar dashi a Emergency Room a Asibitin koyarwa UDUTH Sokoto.
Muna fatan Allah Ya tashi kafaɗun Malam, Allah Ya yaye masa cuta da rashin lafiya Amin
09/07/2020
28/05/2020
04/05/2020