Wasanni Da Ɗumi Ɗumi Page
Wasanni Da Ɗumi Ɗumi
Page
09/08/2023
Mason Greenwood yana gab da kammala dawowar sa cikin tawagar Manchester United.
Abin da ya rage a yanke hukunci shi ne ko zai koma taka leda ko kuma ya tafi aro na tsawon kakar wasa.”
Greenwood ya samu goyon bayan 'yan wasa da kocin kungiyar Erik ten Hag akan dawowarsa.
"Suna son a dawo da shi kungiyar a hankali kuma ba sa son a ware shi." Inji - [TheSunFootball]
09/08/2023
"Kai Havertz zai zama sabon Robin Van Persie a Arsenal, Na tabbata da hakan." In ji Bacary Sagna ya shaidawa Paddy Power.
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
09/08/2023
Wannan shine Filin🏟 wasan da Kungiyar FC Barcelona zata ke Buga Wasannin ta na sabuwar kakar wasa mai zuwa, Sakamakon suna kan Gyaran Filin wasan su na Camp-Nou
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
09/08/2023
Inter Miami ta soke kwantiragin Golan ta Nick Marsman bayan ya nuna rashin goyon bayan sa na zuwan Messi kungiyar.
🆕 [Wasanni Da Ɗumi Ɗumii]
08/08/2023
Bayan Gwaje-Gwaje, An tabbar, Ronald Araujo bai ji rauni ba.
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
08/08/2023
A Hukumance: CANAL+ zata watsa dukkan wasannin Saudi Pro League na wannan kakar.
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
08/08/2023
Ousmane Dembele ya sauka a birnin Paris yayin da aka kulla yarjejeniya da PSG, in ji Fabrizio Romano.
Barcelona da PSG sun amince da dukkan bayanan yarjejeniyar, an kammala shirya takardu kuma za a bayyana komawar sa PSG a hukumance a wannan makon.
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
08/08/2023
Saura kwanaki hudu Real Madrid ta buga Wasan ta na farko a gasar La Liga a kakar 2023/24.
🆕 [Wasanni Da Ɗumi Ɗumii ]
08/08/2023
A rana irin ta yau 8 ga watan 8 a birnin Lisbon...
Bari muyi shuru haka 🥶
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
08/08/2023
Kalaman Mataimakin shugaban Barcelona Rafa Yuste akan makomar Dembele: "Muna gab da kawo kammala yarjejeniyar Dembele da Paris Saint-Germain saboda dukkan bangarorin suna son kammala ta da wuri"
"Dembele ba zai kasance tare da mu a daren yau ba, domin muna fatan za a sasanta lamarin nan ba da dadewa ba”. In ji shi.
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
SIUUUUUUUUUUUUUUUUUUUU
Yau shekara10 cib cib da dan wasa Cristiano Ronaldo ya fara celebration din SIUUUUUuuuuuu! . 🇵🇹🐐
🆕 [ Wasanni Da Ɗumi Ɗumi ]
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Emplacement
Type
Site Web
Adresse
Zinder