Bangis Nakowa

Bangis Nakowa

Share

Da Damuwata ta baka Dariya, Gara Dariyata ta Baka Damuwa. Bauchi State

15/10/2025

Kowa ya zaɓi gwaninsa, ba tare da zagi ko cin zarafi ba... capacity kawai...👇👇👇

13/10/2025
13/10/2025

Munce Muhammadu Rasulullahi 🌹S.A.W🌹

09/10/2025

LIKITAN ZUCIYA 🔥🔥

Fadhilatu Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Bauchi ❣️

HafizahuLlah.....

Ubangiji Allah Ya Kara Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka 🙏

Ubangiji Allah Ya Kara Imani Da IKhLasi Da Daukaka 🙏

✍️Ibrahim Waleey.

06/10/2025

134days to Ramadan, Allahumma Baligna Ramadan Bill Iman 🥰

02/10/2025

SHEIK GURUNTUM: Kodai Shine Magajin Sheik Ja'afar Ta Fuskar Iya Sarrafa Harshe?

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Idan Allah Ya yi maka baiwa ka gode masa, sai kuma Allah Yabƙara maka, ɗaya daga cikin ni'imar da Allah Ya yiwa arewa a yanzu akwai manyan malamai masu gogayya da manyan malaman duniya, a cikin masu baiwar aika saƙo cikin hikima da misali abin burgewa akwai Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.

Tabbas mun yi kewar manyan malamai irin su Sheik Ja'afar, Albani, Sheik Bamba da sauransu, amma babbar baiwar da Allah Ya yi Sheik Ja'afar akwai iya sarrafa harshe, wanda a yanzu babu wanda yake kwatanta sarrafa harshen Hausa da lafazi mai sauƙin ganewa irin Sheik Guruntum.

Ana yi wa Malam Guruntum laƙabi da 'Likitan Zuciya' ko kuma ka ji ana cewa injiniyan gyaran zuciya, shine Malamin da za ka riƙa jin karatunsa amma har baka so a zo ƙarshe.

Akwai wani misali da Malam ya bayar cikin wani karatu, inda Malam ya ce "Man Sagir, Daga Sanda Mutum Ya Shekara Arba'in, Hamsin ko Sittin, Lahira Ko A Ƙasa Ake Zuwa Ai Ya Kusa Kai Wa ."

Wannan misali ne wanda kowanne irin mutum zai gane, kuma dole zai girgiza shi (komai ƙarancin fahimtar mutum).

Muna addu'ar Allah Ya ƙarawa Malam lafiya da nisan kwana.

Ko za ka iya tuna wani misali da Malam Ya bayar?

27/09/2025

Inka Tashi lafiyan Daure
Kace
Alhamdulillah ✅

26/09/2025

Inka Tashi lafiyan Daure
Kace
Alhamdulillah

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Abuja