𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍

𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍

Share

𝐈'𝐦 𝐚𝐥𝐰𝐚𝐲𝐬** 𝐥𝐨𝐯𝐞 𝐦𝐮𝐬𝐢𝐥𝐢𝐦𝐬 𝐥𝐢𝐤𝐞 𝐚𝐥𝐰𝐚𝐲𝐬 𝐈 𝐡𝐚𝐯𝐞🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🤲🤲

21/06/2023

Fatan alkhari ga dukkani Al Umar annabi, Allah ya qarawa annabi daraja🙏

11/01/2023

╔══╗╔╗ ♡ ♡ ♡
╚╗╔╝║║╔═╦╦╦╔╗
╔╝╚╗║╚╣║║║║╔╣
╚══╝╚═╩═╩═╩═╝
ஜ۞ YOU FANS ஜ۞ஜ

Photos from 𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍's post 24/12/2022

📝 𝗡'𝗱𝗲𝗲𝗻
𝗧𝗼𝗳𝗮! 𝗔𝗻 𝘆𝗮𝗻𝗸𝗮 𝘁𝗮 𝘁𝗮𝘀𝗵𝗶 ♻️ Al'ummar kasar Faransa na son Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta sahale a sake buga wasan karshe tsakanin Argentina da Faransa.

Magoya bayan Faransa har yanzu ba su amince da shan kayen da Argentina ta yi musu ba, wasu ma sun shiga wani shafin yanar gizon 'MesOpinions' suna sa hannu don neman FIFA ta sake ba da damar buga wasan karshen.

Tuni dai akwai sa hannun sama da mutane dubu 204,000 kuma ana sa ran adadin zai kara karuwa nan da kwanaki masu zuwa.

Dan kasar Faransan, wanda ya yi amfani da dandalin 'MesOpinions', ya yi korafin cewa babu wani fanareti daga Dembele kan Di Maria da kuma laifin da ake zargin Mbappe ya yi a baya a wasa 𝗞𝗼 𝗸𝘂𝗻𝗮 𝗴𝗮𝗻𝗶𝗻 𝗵𝗮𝗸𝗮𝗻 𝘇𝗮𝗶 𝘆𝗶𝘄𝘂

Photos from 𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍's post 21/12/2022

❇️✳️❇️✳️❇️...📝 N'deen


♻️♻️ | DA DUMI DUMINSA: Alkyabbar Leo Messi...💥

“Wani Basaraken Kasar Oman Ya Taya Alkyabbar Da Messi Ya Sanya Dala Miliyan 1

Wani Basarake ɗan Majalisar ƙasar Masarautar Oman Mai Suna Ahmad Barwani, Ya Taya Alkyabbar Da ɗan Wasan ƙwallon ƙafa Na ƙasar Argentina Wato Leo Messi Ya Saka Dala Miliyan ɗaya.

Idan Baku Manta Ba Gabannin Mika Wa ɗan Wasan Argentina Messi Kofin Duniya Ne Yariman Qatar Sheikh Tamim Miri Ya Sanyawa ɗan Wasan Wata Alkyabba Wanda Larabawa Suke Kira Bisht A Gasar Cin Kofin Duniya.

Wani Abin Aljabin Kuma Shine Alkyabbar Acikin Dare Daya Tayi Tashin Gwauran Zabi A Kasuwannin Duniya.

Photos from 𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍's post 21/12/2022

Dan wasan tsakiya na Real Madrid Aurelien Tchouameni ya yi magana game da rashin nasara da s**a yi a wasan karshe na gasar cin kofin duniya da Argentina. Bugu da kari, dan wasan na Faransa ya nemi afuwar magoya baya game da barar da bugun fenariti da ya yi.

Dan wasan na Faransa ya nemi afuwar magoya baya a shafukan sa na sada zumunta saboda gaza zura kwallo a bugun Fanareti a wasan karshe: "Na dauki nauyin faduwar mu, kuma ni ne na farko da na yi nadama."

Ya kara da cewa " Na gamsu cewa makomar tawagar kasar Faransa tana da haske musamman idan za mu iya dogara da ku magoya baya. in ji dan wasan kamar yadda ya wallafa a shafin sa na Twitter.

📝 𝐍'𝐝𝐞𝐞𝐧 (𝐉𝐑7)

21/12/2022

⛳ Today's Fixtures: ...📝𝐍'𝐝𝐞𝐞𝐧

🚩 Today's Games: Fixtures.

ENGLAND:
20:45 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Blackburn - Nottingham
20:45 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Charlton - Brighton
21:00 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Manchester Utd - Burnley

SPAIN:
19:00 🇪🇸 Levante - Andorra -:-
19:00 🇪🇸 Merida AD - Alaves -:-
19:00 🇪🇸 Numancia - Gijon
19:00 🇪🇸 Saguntino - Rayo Vallecano
21:00 🇪🇸 Arenas Club - Valladolid
21:00 🇪🇸 Arnedo - Osasuna
21:00 🇪🇸 CD Coria - Real Sociedad
21:00 🇪🇸 Torremolinos - Sevilla

WORLD:
12:00 🇨🇵 Paris SG - Quevilly Rouen 🇨🇵
13:00 🇩🇪 Bochum - Verl 🇩🇪
13:00 🇩🇪 FC Koln - Meppen 🇩🇪
13:00 🇩🇪 Union Berlin - St. Pauli 🇩🇪
15:00 🇨🇵 Paris FC - Troyes 🇨🇵
16:00 🇨🇵 Reims - Lens 🇨🇵
18:00 🇮🇹 Fiorentina - Lugano 🇨🇭
18:30 🇨🇵 Lorient - Nantes 🇨🇵
20:00 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Leeds - Monaco 🇨🇵
20:00 🇮🇹 Napoli - Lille 🇨🇵
20:00 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Tottenham - Nice 🇨🇵

19/12/2022

Why Cristiano Ronaldo will be regarded as the Greatest Of All Time👑🐐
🚩 Ronaldo has won three Premier League titles, two La Liga titles, two Serie A titles and the Champions League on five occasions.
🚩 A self-confessed pursuer of individual records, too, he has won five Ballon d'Or awards, with only Lionel Messi winning more over the past 20 years.
🚩 Ronaldo has scored the most goals in the history of international football - and naturally the Portugal national team, too - with 115. He overtook Iran's Ali Daei in September 2021.
🚩 Ronaldo is the first and only player ever to score 10 international hat-tricks.
🚩 Ronaldo is the top scorer in the history of the European Championship with 14.
🚩 Ronaldo is the first player to captain Portugal to a major tournament win which came at Euro 2016
🚩 Ronaldo became the first player to score at five World Cup tournaments when he netted for Portugal against Ghana in the 2022 edition in Qatar.
🚩 Ronaldo is Real Madrid's greatest ever goalscorer, finding the back of the net 450 times for Los Blancos.
🚩 Ronaldo is the top scorer in the history of the Champions League with 136 goals, most of them coming with Real Madrid.
🚩 Ronaldo holds the record for the most goals scored for Real Madrid in a single season with 61.
🚩 Ronaldo holds the record for the most scored for Real Madrid in a single La Liga season with 48.
🚩 Ronaldo has scored more hat-tricks than any other Real Madrid player with 48.
🚩 Ronaldo is the only Man Utd player to be named FIFA World Player of the Year.
🚩 Ronaldo is the only Man Utd player to win the European Golden Shoe.
🚩 Ronaldo is the only Man Utd player to win the FIFA Puskas Award.
🚩 Ronaldo holds the record for the most goals scored in a single Premier League season for Man Utd with 31 in 2008.
🚩 Ronaldo's transfer to Real Madrid in 2009 for £80 million is still the biggest fee Man Utd have ever received.
🚩 Ronaldo holds the record for the most goals scored in a single season for Juventus wi

29/11/2022

💎Wata sabuwa:

Zlatan Ibrahimovic akan Cristiano Ronaldo:
"Basai an fada maka ba, kaida kanka kasani koka taba kwallo da kanka ko Kuma baka taba ba.

Rashin Jin kunya ne ace ka manta akwai kyamarar dake kallonka, ko ka manta zata bayyana gaskiya ne.

Da ace nine kai tsaye zanje tafi zuwa ga Bruno Fernandes domin na tayasa murnar cin kwallonsa, Nafada masa gaskiyar shine ya zura kwallon ba ni ba, a maimakon nayi kokarin rudar da hankalin jama'a da sanya shakku akan abinda banyi ba.

Wannan ya nuna karara yadda yake da San kansa, Hakance tasa Ten Hag, ya koresa daga daga tawagarsa ta Mancheter United.

Hankalin Ronaldo ya tashi ganin yadda hankalin kowa da Yan jarida ya koma kan Lionrl Messi da Argentina a Wannan gasar ta Duniya, Hakance tasa yayi kokarin sacewa Bruno kwallan sa. Inji - Zlatan Ibrahimovic.

Ndeen📝

29/11/2022

❗️🇧🇪 Kevin De Bruyne da Thibaut Courtois sun shafe shekaru batare da sunyi Magana da juna ba, a saboda wani Dalili na sirri.

[Tushen Labari: RTL Info]

Ko Mene Dalilin ?

29/11/2022

🇬🇭 Fitaccen Dan wasan Kasar Ghana 𝐀𝐬𝐚𝐦𝐨𝐚𝐡 𝐆𝐲𝐚𝐧 akan Penareti Daya zubar a wasansu da 𝐔𝐫𝐮𝐠𝐮𝐚𝐲 cikin Gasar Cin Kofin Duniya ta 𝟐𝟎𝟏𝟎:

"Wani Lokacin sai nake Jin inama Duniya ta sake dawowa baya, yadda Zan wanke kaina daga wannan Kunci, Amma saidai nasani wannan abin zai cigaba da yimin ciwo har karshen Rayuwata... Na karbi hakan, domin Babu abinda Zan iya yi a yanzu." 😔

"Naje buga Penaretin ne domin na ceto kasata, Amma daga Karshe saina zamo Wanda ya durkusar da ita. Nayi kuka tun daga Dare har zuwa Safiya.. Abinda kawai nake fadawa kaina shine. Ina so na sake samun wata Damar." 😭

"Da yanzu mun zamo kasa ta Africa ta farko da ta fara zuwa wasan kusa Dana karshe a Gasar Cin Kofin Duniya. Ina yawan tuna wannan aduk Lokacin Dana kasance ni kadai, domin abin akwai ciwo." 💔

31/10/2022

Photos from 𝙉'𝘿𝙀𝙀𝙉 𝙅𝙐𝙉𝙄𝙊𝙍's post 26/06/2022

Like my

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Abuja
GREATMOSQUEROAD