Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yōúñg Sãñûsì Ûmãr Täbåññî, Asenior Nura, Nura Usman
Dan dalin tahirin shaharanrun wasan kwallan kafa
Domin sanar daku a kan wasanin daban daban ,kaman su ,football,cricket,volly ball,tennis.
07/08/2022
https://firevippower.com/share?InviteCode=REDPACK_4118442&appid=26
Firevip Firevip is a safe and convenient money-making APP that helps users earn easily anytime and anywhere and do tasks with their friends as a team to receive cash rewards! Join Firevip and make money with 0 threshold and earn up to ₦6,000,000.00 per month on average.
30/07/2022
Firevip Firevip is a safe and convenient money-making APP that helps users earn easily anytime and anywhere and do tasks with their friends as a team to receive cash rewards! Join Firevip and make money with 0 threshold and earn up to ₦6,000,000.00 per month on average.
munbudai saban page na WhatsApp dik mai so sai ya ajiya number shi
29/05/2022
Paris St-Germain ta sanya Neymar, mai shekara 30 a kasuwa, Dan wasan na Brazil ya koma kulob din na Faransa ne kan kudi Yuro miliyan 222 (ESPN)
29/05/2022
Aston Villa na nazarin yuwuwar siyan Luis Suarez, mai shekara 35, wanda ke zaman kansa bayan Atletico Madrid ta sake shi. Dan wasan gaban na Uruguay tsohon abokin wasan kocin Villa ne Steven Gerrard. (Telegraph)
29/05/2022
Real Madrid ta lashe Champions League na 14, bayan doke Liverpool
28 Mayu 2022
Wanda aka sabunta Sa'o'i 7 da s**a wuce
Real Madrid ta dauki Champions League na bana, bayan doke Liverpool 1-0 a karawar da s**a yi a filin Stade de France da ke birnin Paris din Faransa ranar Asabar.
Vinicius Junior ne ya ci kwallon da ya bai wa Real Madrid damar lashe Champions League na 14 jumulla kenan.
Vinícius Júnior ya ci kwallo hudu kenan ya kuma bayar da shida aka zura a babbar gasar Zakarun Turai ta bana.
29/05/2022
Wannan bajintar ta sa ya zama na farko daga Kudancin Amurka da yake da hannu a cin kwallo 10 a matakinsa mai shekara 21 da haihuwa a kaka daya a UEFA Champions League.
Wanda keda wannan tarihin shi ne Lionel Messi, mai shekara 21 a kakar 2008-09, wanda keda hannun a cin kwallo 14, ya zura tara ya kuma bayar da biyar aka jefa a raga.
Wannan si ne wasa na tara da s**a fuskanci juna a Champions League, inda Real Madrid ta yi nasara a biyar, Liverpool ta ci uku da canjaras daya.
Real Madrid ta dauki kofi na 13 a kan Liverpool, bayan da ta doke ta 3-1 ranar 26 Mayun kakar 2017/18.
Real Madrid ita ce ta lashe La Liga na kakar nan, kuma na 35 jumulla, ta kuma dauki Champions League 14 jumulla - 1955-56, 1956-57, 1957-58, 1958-59, 1959-60, 1965-66, 1997-98, 1999-2000, 2001-02, 2013-14, 2015-16, 2016-17, 2017-18 da kuma 2021/22..
Ita kuwa Liverpool tana da babban kofin gasar Zakarun Turai guda shida - 1976-77, 1977-78, 1980-81, 1983-84, 2004-05, 2018-19.
Tun farko Liverpool ta sa ran daukar kofi hudu a kakar nan, ta kuma lashe Carabao Cup da FA Cup a bana, amma Premier League ya gagare ta, bayan da Manchester City ta dauki na shida jumulla ranar Lahadi.
City ta yi nasarar lashe Premier League da tazarar maki daya tsakaninta da Liverpool, wadda ta kasa daukar Champions League na 2021/22 a hannun Real Madrid ranar Asabar.
28/05/2022
Declan Rice zai ci gaba da zama a West Ham duk da zawarcin da Manchester United ta rinka nunawa kan ɗan wasan mai shekara 23. (Mirror)
Ɗan wasan Chelsea mai buga baya Marcos Alonso, ɗan shekara 31, na son yin bankwana da Stamford Bridge inda ya shafe shekara shida yana taka leda, kuma Barcelona ta yi nisa a tattaunawa da shi. (Fabrizio Romano, Twitter)
Mai bugawa Monaco da Faransa baya Aurelien Tchouameni ya daidaita da Liverpool, sai dai duk da haka kungiyar na fuskantar kalubale wajen cimma yarjejeniya da ɗan wasan mai shekara 22, wanda ita ma Real Mardrid ke hari. (Mirror)
Aston Villa ta sanya ɗan wasan Leeds United da Ingila Kalvin Phillips, mai shekara 26, a jeren mutanen da take hari a sabuwar kaka. (Telegraph - subscription required)
Real Madrid na son saye ɗan wasan AC Milan Rafael Leao, mai shekara 22, bayan Kylian Mbappe ya yanke hukuncin ci gaba da zama a Paris St-Germain. (Marca)
West Ham ta gabatar da tayinta kan ɗan wasan
Manchester United Jesse Lingard, mai shekara 29, wanda kwatiraginsa ke karewa a watan Yuni. Lingard ya zura kwallaye 9 a league din 2020-21. (Mail)
Benfica za ta sayo ɗan wasan Arsenal dan asalin Jamus da ke tsaron raga Bernd Leno. (Correio da Manha - in Portuguese)
Porto ta matsu ta
22/03/2022
Thomas Tuchel shi ne ya cire Pep Guardiola wasan karshe 2020 Chealsea, Jurgen Klopp shi ne ya lashe gasar a 2019
Kungiyar Real Madrid wadda ta zama gwarzuwa a gasar zakarun Turai za ta kara da Chelsea da ta lashe gasar a bara.
Manchester city za ta kara da Atletico Madrid, yayin da Liverpool za ta barje gumi da Benfica sai kuma wasan Bayern munich da Villarreal.
Za a buka wasannin a ranar 5 da 6 ga watan Afrilu sai kuma 12 da 13 ga Afrilun wannan shekarar.
Za kuma a fafata a wasan kusa da na karshe a ranakun 26-27 sannan a buga na biyu a ranar 3-4 ga watan Mayu mai zuwa.
Za a buga wasan karshe na gasar a filin wasa na Stade de France da ke Faransa a ranar Asabar 28 ga watan Mayu, bayan dauke shi da ka yi daga St Petersburg bayan fara mamayar Rasha a Ukraine
Wannan na nufin Chelsea za ta sake haduwa da tsohon kocinta Carlo Ancelotti, wanda ya lashe gasar Premier sau biyu a shekara biyun da ya yi yana tafiyar da kungiyar tsakanin 2009 zuwa 2011.
Dan kasar Italiyan na daya daga cikin kociyoyin Itakiya da ya lashe Champions sau uku, lokacin da yake Real madrid a 2014, kungiyar da ya sake komawa kungiyar a bara da ya bar Everton.
Chelsea da Real madrid sun hadu a wasan kusa da na karshe a bara, yayin da kungiyar ta Thomas Tuchel ta cire Madrid da jimillar kwallaye 3-1 ta doke Manchester City a wasan karshe.
Atletico Madrid ta samu damar haduwa da Manchester biyu a wasa guda, bayan ta doke United da ci 2-1 a zagayen 'yan 16.
Wannan ce fafatawar farko da za a yi tsakanin ATM da City wadda ta lallasa Sporting Lisbon da ci 5-0 a jimillar kwallaye da aka ci a wasanni biyu.
Liverpool kuma ta buga wasa da kungiyar Portugal Benfica 10 a gasar Turan, haduwar da aka yi ta karshe ita ce wadda aka yi 5-3 a wasan kusa da na karshe a 2010.
Jurgen Klopp na neman hada kofina hudu a wannan kakar, kuma tuni ya lashe kofin Carabao kuma ana fafatawa da shi a FA Cup da gasar Premier.
Wasa kusa da daf da na karshe
Chelsea da Real Madrid
Manchester City da Atletico Madrid
Villarreal da Bayern
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Wuse
Abuja