Allah sarki mulkin k**a karya saimulkin farar hula shugaba kace acemato k**ar gaske Ammafa yanwawane zasuyi kasafi danmafi yawa Yana hannun mala'u malan inasan mulkin soja danba'a mulkin k**akarya agidan soja idankai gangancin mulkin k**a karya hahhhhh wallahi karyarkana karewa idan'akaceyi kobakaso sekayi idankuma kayi wawato Kaine hakanan dansoja zeyi wawarkane Kuma Allah shine mafi kariya gakowa gakomai dadamkar wandayayi wawar abinda banashiba inasojan kasarmu kutayamu Kare dukiyar kasarmu gayan wawa dan inganta kasarmu batare da lalata Mana kasa dayin wawaba Dan Wawa wawancine zakaci da hakkin jama'a Kuma Allah bazai barkaba saika kawo koda'a inda bakada shine koka yarda kobaka yardaba Allah kagyara Mana yanwawar kasarmu sufahimci gaskiya ba'atafiya lahira da abinda akayi Wawa nadukiya Allah ka inganta Mana kasarmuta gado Nigeria da shuwagabanni nagari Wala civilian Wala mekaki bima'ana soja........
Mariga defence organization
Alhamdulillah alakullihalin.
Congratulations kabiru Abbas muna makafatn samun minister idan Allah yaso mariga Niger state of Nigeria congrats!!!.
Alhamdulillah alakullihalin muna godiya ga Allah subhanaku wata'ala daya bamucigaba daga masarauta Allah yakarfafi hannayen memartaba yabada ikon yin abinda Allah zaiyarda dakai godiya ga jajirtacce akan wannan alkhairi dasauran al'ummarsa na fada Allah mungode.
Allah kabamu ikon ganin shugabanmu masu'ado Muhammadurrasulillahi sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam.
11/05/2023
Allah kayafemana k**ar yadda kayafewa bayinka Wanda kazarga cikin alkur'ani alfarmar la'ilaha'illallahu Muhammadurrasulillahi sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam.
Allah kayimana arziki da soyayyar annabi muhammadu sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam Allah Allah mungode.
Assalatu assalamu'alaika yamanzan Allah sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam dan'alfarmar dakayarda zakayima,bawanka,ceto,temakonsa manzanka sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam Allah kayi Mana kyautar shahada da aljanna metsada tamasu arziki wadda talaka baya'iya siya cikin arzikinsa me 'arzikin sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam
Allah muna rokonka kakawomana dauki da agaji acikin dukkan lamuranmu kakusanto manada mafificin alkhairi agaremu ataredamu Allah ka'azurtamu da shugaba adali bayan Wanda kabamu elected Allah munason kyautar minister daga gareka acikin mariga l g a dancigabn mariga da al'ummar mariga da niger da Nigeria bakidaya kasan cewarsa jajirtacce akan al'ummarsa alh kabiru Abbas Allah yakawo Mana babban rabo mafi tsoka dan'alfarmar Allah akan bawansa manzan Allah s a w w bago mesola Lolo Allah yayi rikoda hannayenku akan alkhairi fatan alkhairi daga mariga defence organization sign and stamp by chairman........................................
Muna barar addu'ar yan'uwanmu sutemakemu da addu'a ga bawa mek**ar zuwa kan'aika jajirtacce maifarantawa al'ummar gataimakon jama a Allah yabaka minister awannan tafiya ta tinubu don tabbatarda taimakon al''umma halinkane Allah yakawo babban rabo mafitsoka alh kabiru Abbas mariga Allah yayi rikoda hannayenku yayi jagora fatan nasara fatan alkhairi barka da juma'a.
Gamu'aceton manzan Allah s a w w
Insha'allahu Allah ameen
Ya'allah muna rokonka ka sadamu dadukkan alkhairinka dan'alfarmar la'ilaha'illallahu Muhammadurrasulillahi sallallahu'alaihi wa'alihi wasallam.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Mariga
Abuja